Close Menu
  • Home
  • News
    • National
    • International
  • Asrah 24 TV
  • Education
  • Health
  • Podcast
  • Politics
  • Sports
  • More
    • Agriculture
    • Business
    • Climate Changes
    • Culture
    • Environment
    • Entertainment
    • Opinion
    • Religious
    • Security
    • Videos
Facebook X (Twitter) YouTube WhatsApp Telegram
Facebook X (Twitter) WhatsApp Telegram
ASRAH 24 MEDIA
Subscribe
  • Home
  • News
    1. National
    2. International
    3. View All

    CBN Ta Ce Sauye-Sauyen Tattalin Arziki Sun Kafa Tubalin Ci Gaba Da Daidaiton Arzikin Najeriya

    August 6, 2026

    KOTU TA SAMU MACE DA LAIFIN YUNKURIN KASHE ƳAR SHEKARA 9 BAYAN TA YAUDARE TA ZUWA DAJI

    June 26, 2026

    KOTU TA KI SAKIN SOWORE, TA DAGE YANKE HUKUNCI ZUWA 30 GA YUNI

    June 24, 2026

    Sarkin Ilorin Ya Taya Musulmi Murnar Sabuwar Shekarar Hijira, Ya Yi Kiran Hadin Kai

    June 16, 2026

    Hukumar Kula da Mahajjatan Kano Ta Kayyade 25 ga Agusta a Matsayin Ranar Ƙarshe ta Miƙa Fasfo

    August 8, 2026

    📰 Labarin Yanar Gizo (Hausa Version): Kaduna Pilgrims Board Ya Tabbatar An Yi Hadaya Ga Duk Masu Biyan Kuɗi

    June 9, 2026

    Najeriya Ta Fuskanci Limit na Visa zuwa Amurka – 3 Mako Kaɗai!

    July 9, 2025

    Gwamnatin Tarayya Tare da Faransa Za Su Inganta ICT a Jami’o’in Najeriya da Tallafin Naira Biliyan 38

    July 4, 2025

    Fabiyi Ya Bukaci A Yi Autopsy Kafin A Binne Jarumar

    August 10, 2026

    Hukumar Kula da Mahajjatan Kano Ta Kayyade 25 ga Agusta a Matsayin Ranar Ƙarshe ta Miƙa Fasfo

    August 8, 2026

    Baturen Spain Ya Zo Legas Neman Masu Damfarar Mahaifiyarsa Ta Soyayya

    August 8, 2026

    CBN Ta Ce Sauye-Sauyen Tattalin Arziki Sun Kafa Tubalin Ci Gaba Da Daidaiton Arzikin Najeriya

    August 6, 2026
  • Asrah 24 TV
  • Education

    Farfesa Oloyede Ya Ajiye Muƙaminsa a JAMB Bayan Shekaru 10, Ya Koma Koyarwa

    July 31, 2026

    Ɗalibin UNILAG Ya Lashe Gasar Huawei ta ICT ta Duniya a China

    July 31, 2026

    Yajin Aikin ASUU Ya Jefa Daliban Jami’ar AAUA Cikin Rashin Tabbas

    July 27, 2026

    Save the Children Ta Mara Wa Kaduna Baya Don Mayar Da Yara 100,000 Makaranta

    July 24, 2026

    ‘Yar Ministan Abuja Nyesom Wike Ta Samu Digirin Lauya A Birtaniya

    July 22, 2026
  • Health

    ICPC Ta Gurfanar da Likitan El-Rufai Kan Zargin Ƙirƙirar Rahoton Lafiya na Karya Domin Neman Beli

    July 20, 2026

    Masana Sun Yi Gargadin Cewa Gano Cutar Sarcoma Da Wuri Na Iya Taimakawa Wajen Ceto Rayuka

    July 16, 2026

    Kusan Kashi 45% Na Cutar Dementia Ana Iya Hana Ta Ta Hanyar Canza Salon Rayuwa

    July 15, 2026

    Yobe, Qatar Charity Sun Kaddamar da Shirin Kyauta na Duba Ido da Aikin Cataract

    July 15, 2026

    Shahararren Mai Binciken Abinci, Opeyemi Famakin, Ya Ba Da Labarin Yadda Aikin 9-zuwa-5 Ya Gina Rayuwarsa

    July 13, 2026
  • Podcast
  • Politics

    SERAP Ta Buƙaci ’Yan Takarar Shugaban Ƙasa 19 Su Bayyana Kadarorinsu Gabanin Zaɓen 2027

    August 9, 2026

    APC Mataimakin Ɗan Takarar Gwamnan Kaduna Ya Nemi Kudancin Kaduna Su Ci Gaba Da Goyon Bayan Tinubu Da Uba Sani

    August 8, 2026

    APGA Candidate Ya Janye Waɗa, Ya Goyi Bayan Oyebamiji Na APC

    August 8, 2026

    Uzodimma Ya Mayar Wa Davido Martani Kan Zaɓen Gwamnan Osun

    August 6, 2026

    Zaɓen 15 Ga Agusta Zai Isar Da Saƙo Ga APC – Gwamna Adeleke

    August 6, 2026
  • Sports

    Harry Kane Ya Lashe Kyautar European Golden Shoe Ta 2025/26

    August 10, 2026

    Kungiyoyin Premier League Na Gaggawar Kammala Sayayya Kafin Rufe Kasuwar ’Yan Wasa

    August 8, 2026

    Chelsea Ta Lallasa AC Milan 3-0, Ta Lashe Kofin Indonesia Super Cup

    August 8, 2026

    Kasashe 13 Sun Janye Goyon Bayan Infantino Gabanin Zaben Shugabancin FIFA na 2027

    August 8, 2026

    NANS Ta Bukaci ‘Yan Arewa Su Guji Siyasantar Da Gyaran Tsarin Fitar Da Fasfo

    August 6, 2026
  • More
    • Agriculture
    • Business
    • Climate Changes
    • Culture
    • Environment
    • Entertainment
    • Opinion
    • Religious
    • Security
    • Videos
ASRAH 24 MEDIA
Home » ADC Ta Tantance Atiku Da Hayatu-Deen Domin Takarar Shugaban Kasa
Politics

ADC Ta Tantance Atiku Da Hayatu-Deen Domin Takarar Shugaban Kasa

Asrah24 MediaBy Asrah24 MediaMay 20, 20262 Mins Read
Facebook Twitter WhatsApp
Atiku Abubakar

Gabanin zaben fidda gwani na shugaban kasa na shekarar 2027, jam’iyyar African Democratic Congress (ADC) ta tantance tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar, da tsohon Manajan Daraktan FSB International Bank, Mohammed Hayatu-Deen.

An gudanar da tantancewar ne a ranar Laraba a otal din Transcorp Hilton da ke Abuja karkashin wani kwamiti da tsohon gwamnan jihar Cross River, Liyel Imoke, ke jagoranta, yayin da Cyril Maduabum ke matsayin sakatare.

Hayatu-Deen ya isa wajen tantancewar da misalin karfe 10:50 na safe, inda ya shafe kusan awa guda yana amsa tambayoyi daga kwamitin. Shi kuma Atiku ya isa da misalin karfe 12:06 na rana.

Da yake magana da manema labarai bayan tantancewar, Hayatu-Deen ya bayyana gamsuwarsa da yadda aka gudanar da tsarin, yana mai cewa a shirye yake domin duk hanyar da jam’iyyar za ta bi wajen zakulo dan takara.

“Na shafe kusan awa guda a cikin dakin tantancewa kuma komai ya tafi lafiya. Yanzu muna wani muhimmin mataki na siyasa inda za a iya zabar dan takara ta hanyar maslaha ko kuma zaben kai tsaye,” in ji shi.

Ya kara da cewa idan har ya samu tikitin jam’iyyar, zai gudanar da yakin neman zabe mai cike da tsari da mayar da hankali wajen magance matsalolin tsaro, tsadar rayuwa, rashin aikin yi, matsalar lantarki da tabarbarewar ilimi da lafiya.

Hayatu-Deen ya kuma ce ya dade yana shirye domin wannan takara, yana mai cewa shiga irin wannan fafatawa na bukatar cikakken shiri da sadaukarwa.

Bayan Hayatu-Deen ya bar wajen, Atiku Abubakar ya shiga dakin tantancewar domin ganawa da kwamitin.

Sai dai bayan fitowarsa, Atiku bai yi dogon bayani ga manema labarai ba, illa cewa “tantancewar ta tafi lafiya.”

Atiku, wanda ya taba neman shugabancin kasa sau da dama tun daga shekarar 1993, na daga cikin fitattun jagororin adawa a Najeriya. Shigarsa takarar ADC na zuwa ne yayin da ake ci gaba da tattaunawar hadaka tsakanin jam’iyyun adawa gabanin zaben 2027.

A daya bangaren kuma, Mohammed Hayatu-Deen ana kallonsa a matsayin daya daga cikin masu kishin sauye-sauyen tattalin arziki da gyaran hukumomi a cikin jam’iyyar.

Har zuwa lokacin hada wannan rahoto, ana jiran tsohon gwamnan jihar Rivers kuma tsohon ministan sufuri, Rotimi Amaechi, domin nasa tantancewar.

Jam’iyyar ADC na sa ran kammala tantancewar kafin yanke hukuncin ko za ta bi hanyar maslaha ko kuma zaben kai tsaye wajen fitar da dan takararta na shugaban kasa a 2027.

Share. Facebook Twitter Telegram WhatsApp
Previous ArticleChelle Ya Fitar Da Jerin ‘Yan Wasan Super Eagles Na Unity Cup Da Wasannin Sada Zumunci
Next Article Tiwa Savage Ta Bayyana Yadda Take Rashin Kulawar Don Jazzy Da Mavin

Related Posts

SERAP Ta Buƙaci ’Yan Takarar Shugaban Ƙasa 19 Su Bayyana Kadarorinsu Gabanin Zaɓen 2027

August 9, 2026

APC Mataimakin Ɗan Takarar Gwamnan Kaduna Ya Nemi Kudancin Kaduna Su Ci Gaba Da Goyon Bayan Tinubu Da Uba Sani

August 8, 2026

APGA Candidate Ya Janye Waɗa, Ya Goyi Bayan Oyebamiji Na APC

August 8, 2026

Uzodimma Ya Mayar Wa Davido Martani Kan Zaɓen Gwamnan Osun

August 6, 2026
Add A Comment
Leave A Reply Cancel Reply

Latest Posts

Fabiyi Ya Bukaci A Yi Autopsy Kafin A Binne Jarumar

August 10, 2026

Funke Akindele Ta Fitar Da Jaruman Sabon Fim Ɗinta ‘The Four’

August 10, 2026

Harry Kane Ya Lashe Kyautar European Golden Shoe Ta 2025/26

August 10, 2026

’Yan Sandan Kogi Sun Ƙara Ƙaimi Wajen Ceto Mutanen Da Aka Yi Garkuwa Da Su A Okene-Auchi

August 9, 2026

Algeria Da Morocco Sun Samu Tikitin Gasar Kofin Duniya Ta Mata ta 2027

August 9, 2026
Connect with us
  • Facebook
  • Twitter
  • YouTube
  • WhatsApp
  • Instagram
  • TikTok
Top Posts
Advertisement
© 2026 ASRAH 24 MEDIA. Developed by ENGRMKS & CO..
  • Home
  • About Us
  • Contact Us
  • Privacy Policy

Type above and press Enter to search. Press Esc to cancel.