Close Menu
  • Home
  • News
    • National
    • International
  • Asrah 24 TV
  • Education
  • Health
  • Podcast
  • Politics
  • Sports
  • More
    • Agriculture
    • Business
    • Climate Changes
    • Culture
    • Environment
    • Entertainment
    • Opinion
    • Religious
    • Security
    • Videos
Facebook X (Twitter) YouTube WhatsApp Telegram
Facebook X (Twitter) WhatsApp Telegram
ASRAH 24 MEDIA
Subscribe
  • Home
  • News
    1. National
    2. International
    3. View All

    Najeriya Ta Kai Dala $18.4 Biliyan a Cinikayyar Cikin Afirka a 2024

    June 28, 2025

    Afreximbank Ta Ba Najeriya Tallafin $50 Biliyan Don Manyan Ayyuka

    June 28, 2025

    Mutane 28 sun mutu sakamakon gudun wuce sa’a a jihar Ondo- FRSC

    February 2, 2025

    Najeriya Ta Fuskanci Limit na Visa zuwa Amurka – 3 Mako Kaɗai!

    July 9, 2025

    Gwamnatin Tarayya Tare da Faransa Za Su Inganta ICT a Jami’o’in Najeriya da Tallafin Naira Biliyan 38

    July 4, 2025

    Zafin Rana Mai Tsanani Ya Ɓarke a Turai: Matsalar Heat Dome

    June 30, 2025

    Najeriya Ta Samu Jarin Waje Har Dala Biliyan 2.5 Daga Masarautar Saudiyya

    June 29, 2025

    Tiwa Savage Ta Bayyana Yadda Take Rashin Kulawar Don Jazzy Da Mavin

    May 20, 2026

    NERC Da ONSA Sun Hada Kai Don Dakile Lalata Kayan Wutar Lantarki

    May 20, 2026

    Iran Ta Shirya Auren Jama’a Ga Masu Shirin Sadaukar Da Rayukansu A Yaki

    May 19, 2026

    NUJ-FCT Ta Gargadi ‘Yan Jarida Kan Yada Labaran Karya Gabanin Zabuka

    May 19, 2026
  • Asrah 24 TV
  • Education

    Sojojin Najeriya Sun Yaye Sabbin Paratroopers Bayan Kammala Horon Tsalle Daga Jirgin Sama

    June 5, 2026

    Achievers University Ta Bankado Zargin Damfarar Kudin Makaranta Ta N457.5m

    May 25, 2026

    NYSC ta shawarci iyaye su taimaka wa ‘ya’yansu da karin kudin tafiya

    May 21, 2026

    NYSC ta tsawaita wa wasu masu bautar kasa hidima a Gombe

    May 21, 2026

    Najeriya da Italiya sun hada kai domin tara dala biliyan 5 don tallafa wa ilimi

    May 21, 2026
  • Health

    OYO TA KWANTAR WA MAZAUNA HANKALI KAN CUTAR EBOLA, TA SA MA’AIKATAN LAFIYA CIKIN SHIRI

    June 4, 2026

    Likitan Ondo Sun Ƙara Matsin Lamba Kan Gwamnati, Sun Yi Barazanar Tsunduma Yajin Aiki

    May 19, 2026

    Coroner’s Court ta dakatar da shari’ar mutuwar ɗan Chimamanda Adichie har sai umarnin Attorney-General

    May 5, 2026

    Sarki Charles III Ya Yarda Cewa Ciwon Kansar Da Ke Damunsa Na Iya Hana Shi Ganin Dogon Aikin Da Ya Kafa

    April 30, 2026

    Masana lafiya sun bukaci daukar matakin gaggawa kan cutar sickle cell a Najeriya da Afirka

    April 29, 2026
  • Podcast
  • Politics

    Tinubu Torchbearers Zai Taimaka Wajen Wayar Da Kai Da Tallafawa Gwamnati — APC Women Leader

    June 4, 2026

    INEC Ta Shirya Tsaf Domin Zaben Sanatan Ondo Kudu Ranar 20 ga Yuni

    June 4, 2026

    LP Ta Kammala Zaben Fidda Gwani, Ta Tsayar da ‘Yan Takara na Majalisa a Anambra

    June 4, 2026

    Peter Obi Ya Kare Adeboye, Ya Gargadi Matasa Kan Rarrabuwar Kabilanci Da Addini

    June 4, 2026

    Tsohon Firaministan Senegal Ousmane Sonko Ya Zama Kakakin Majalisa

    May 26, 2026
  • Sports

    Shaibu Ya Yabawa Super Eagles Da Adeboye Kan Nasarorin Unity Cup Da Wasan Poland

    June 4, 2026

    Super Eagles Na Da Ƙarfin Doke Kowace Ƙasa Duk Da Rashin Tikitin Gasar Kofin Duniya

    June 4, 2026

    Kai Havertz Ya Yabawa Jamus Karfin ‘Yan Hari Gaban Gasar Kofin Duniya Ta 2026

    June 4, 2026

    Marinakis Ya Yi Rikici A Athens Yayin Gasar EuroLeague

    May 25, 2026

    Spurs Sun Farfado Thunder, Wembanyama Ya Jagoranci Nasara A Wasan NBA

    May 25, 2026
  • More
    • Agriculture
    • Business
    • Climate Changes
    • Culture
    • Environment
    • Entertainment
    • Opinion
    • Religious
    • Security
    • Videos
ASRAH 24 MEDIA
Home » Chelle Ya Fitar Da Jerin ‘Yan Wasan Super Eagles Na Unity Cup Da Wasannin Sada Zumunci
Sports

Chelle Ya Fitar Da Jerin ‘Yan Wasan Super Eagles Na Unity Cup Da Wasannin Sada Zumunci

Asrah24 MediaBy Asrah24 MediaMay 20, 20262 Mins Read
Facebook Twitter WhatsApp
super eagles team 1200x630 1 750x536

Kocin Super Eagles, Eric Chelle, ya bayyana jerin ‘yan wasan da za su wakilci Najeriya a gasar Unity Cup da kuma wasannin sada zumunci da za a yi da kasashen Poland da Portugal.

Abin da ya dauki hankali shi ne rashin sunan tsohon mai tsaron ragar Chippa United, Stanley Nwabali, daga cikin dukkan jerin sunayen ‘yan wasan. Nwabali dai shi ne mai tsaron raga na farko na Super Eagles tun bayan bajintarsa a gasar AFCON ta 2023, amma kasancewarsa babu kulob a halin yanzu na iya zama dalilin cire sunansa.

Super Eagles Za Ta Kare Kambun Unity Cup

Najeriya za ta fafata domin kare kambunta na Unity Cup a filin wasa na Charlton Athletic, The Valley, daga ranar 26 zuwa 30 ga Mayu.

Jerin ‘yan wasan gasar ya hada da kyaftin Wilfred Ndidi, mai tsaron raga Francis Uzoho, masu tsaron baya Bruno Onyemaechi da Igoh Ogbu, da kuma ‘yan gaba Moses Simon, Akor Adams da Terem Moffi tare da wasu ‘yan wasa 20.

Sabbin ‘yan wasan da aka gayyata sun hada da mai tsaron raga Arthur Okonkwo, masu tsaron baya Emmanuel Fernandez, ‘yan tsakiya Raphael Onyedika, Tochukwu Nnadi da Ebenezer Akinsanmiro, sannan da dan gaba Rafiu Durosinmi.

Haka kuma wasu ‘yan wasa daga gasar cikin gida sun samu damar shiga tawagar, ciki har da mai tsaron raga Michael Atata.

Najeriya za ta kara da Zimbabwe a wasan kusa da na karshe ranar 26 ga Mayu, inda wanda ya yi nasara zai hadu da Jamaica ko India a wasan karshe.

Wasannin Poland Da Portugal

A bangaren wasannin sada zumunci a Turai, Chelle ya zabi ‘yan wasa 24 da suka hada da kyaftin Ndidi, Alex Iwobi, mai tsaron raga Maduka Okoye, masu tsaron baya Zaidu Sanusi, Calvin Bassey da Semi Ajayi.

A gaba kuma akwai Victor Osimhen, Ademola Lookman da Paul Onuachu.

Super Eagles za ta fara da Poland a filin wasa na PGE Narodowy da ke Warsaw rpanar 3 ga Yuni kafin daga bisani ta kara da Portugal a Estadio Dr. Magalhães Pessoa ranar 10 ga Yuni.

Ana kallon wadannan wasanni a matsayin shiri mai muhimmanci gabanin wasannin neman gurbin shiga gasar AFCON, inda Najeriya ke rukuni daya da Madagascar, Tanzania da Guinea Bissau.

Share. Facebook Twitter Telegram WhatsApp
Previous ArticleNERC Da ONSA Sun Hada Kai Don Dakile Lalata Kayan Wutar Lantarki
Next Article ADC Ta Tantance Atiku Da Hayatu-Deen Domin Takarar Shugaban Kasa

Related Posts

Shaibu Ya Yabawa Super Eagles Da Adeboye Kan Nasarorin Unity Cup Da Wasan Poland

June 4, 2026

Super Eagles Na Da Ƙarfin Doke Kowace Ƙasa Duk Da Rashin Tikitin Gasar Kofin Duniya

June 4, 2026

Kai Havertz Ya Yabawa Jamus Karfin ‘Yan Hari Gaban Gasar Kofin Duniya Ta 2026

June 4, 2026

Marinakis Ya Yi Rikici A Athens Yayin Gasar EuroLeague

May 25, 2026
Add A Comment
Leave A Reply Cancel Reply

Latest Posts

Mummunar Hanyar Kauye Na Hana Yara Zuwa Makaranta A Akwa Ibom — Mazauna Yanki

June 5, 2026

Sojojin Najeriya Sun Yaye Sabbin Paratroopers Bayan Kammala Horon Tsalle Daga Jirgin Sama

June 5, 2026

Dayo Amusa Ta Soki Matsin Lambar Da Ake Yi Wa Fitattun Jarumai Kan Matsalolin Kasa

June 5, 2026

Kungiya Ta Bukaci Hadin Kan ‘Yan Najeriya Wajen Yaki Da Matsalar Tsaro

June 5, 2026

TCN Ta Sanar da Katse Wutar Lantarki a Sassan Delta Saboda Ayyukan Gyaran Tashar Wuta

June 5, 2026
Connect with us
  • Facebook
  • Twitter
  • YouTube
  • WhatsApp
  • Instagram
  • TikTok
Top Posts
Advertisement
© 2026 ASRAH 24 MEDIA. Developed by ENGRMKS & CO..
  • Home
  • About Us
  • Contact Us
  • Privacy Policy

Type above and press Enter to search. Press Esc to cancel.