Close Menu
  • Home
  • News
    • National
    • International
  • Asrah 24 TV
  • Education
  • Health
  • Podcast
  • Politics
  • Sports
  • More
    • Agriculture
    • Business
    • Climate Changes
    • Culture
    • Environment
    • Entertainment
    • Opinion
    • Religious
    • Security
    • Videos
Facebook X (Twitter) YouTube WhatsApp Telegram
Facebook X (Twitter) WhatsApp Telegram
ASRAH 24 MEDIA
Subscribe
  • Home
  • News
    1. National
    2. International
    3. View All

    KOTU TA SAMU MACE DA LAIFIN YUNKURIN KASHE ƳAR SHEKARA 9 BAYAN TA YAUDARE TA ZUWA DAJI

    June 26, 2026

    KOTU TA KI SAKIN SOWORE, TA DAGE YANKE HUKUNCI ZUWA 30 GA YUNI

    June 24, 2026

    Sarkin Ilorin Ya Taya Musulmi Murnar Sabuwar Shekarar Hijira, Ya Yi Kiran Hadin Kai

    June 16, 2026

    Ranar Dimokuradiyya: SDP Ta Bukaci Shugabanni Su Yi Mulki Da Gaskiya Da Kishin Kasa

    June 12, 2026

    📰 Labarin Yanar Gizo (Hausa Version): Kaduna Pilgrims Board Ya Tabbatar An Yi Hadaya Ga Duk Masu Biyan Kuɗi

    June 9, 2026

    Najeriya Ta Fuskanci Limit na Visa zuwa Amurka – 3 Mako Kaɗai!

    July 9, 2025

    Gwamnatin Tarayya Tare da Faransa Za Su Inganta ICT a Jami’o’in Najeriya da Tallafin Naira Biliyan 38

    July 4, 2025

    Zafin Rana Mai Tsanani Ya Ɓarke a Turai: Matsalar Heat Dome

    June 30, 2025

    July 3, 2026

    Majalisar Iran Ta Bukaci Jama’a Su Halarci Jana’izar Jagoran Addini Domin Nuna Hadin Kai

    July 2, 2026

    Kalaman Remi Tinubu kan sana’ar ƙosai da gasasshen masara sun jawo ce-ce-ku-ce a kafafen sada zumunta

    June 26, 2026

    Gwamnatin Tarayya ta yabawa jakadan Najeriya bayan sakin ‘yan Najeriya da aka tsare a Côte d’Ivoire

    June 26, 2026
  • Asrah 24 TV
  • Education

    NELFUND Na Binciken Makarantu 34 Kan Rashin Mayar Wa Dalibai Kudin Makaranta

    July 6, 2026

    ‘Yar Najeriya Ta Kammala Karatun Likitanci a Rasha da Makin 4.90 CGPA

    July 6, 2026

    Portable Ya Ce Zai Koma Makaranta Domin Kammala Karatunsa

    July 6, 2026

    Gwamnatin Tarayya Za Ta Rika Gudanar da Gwajin Kwarewar Dalibai Duk Bayan Shekaru Uku – Alausa

    July 3, 2026

    Gwamnatin Tarayya Ta Shirya Sauya Kakin NYSC Da Tufafin Adire

    July 2, 2026
  • Health

    Majalisar Dattawa Ta Gabatar Da Kudirin Kirkirar Tsarin Lafiya Na Zamani Zuwa Karatu Na Biyu

    July 8, 2026

    “Ba Abu Ne Mai Sauƙi Ba” – Wata Uwar da Ta Yi Surrogacy Ta Bayyana Kalubalen da Ta Fuskanta

    July 7, 2026

    Jinyar Mace Ta Karya Al’adar Addinin Buddha Domin Ceto Rayukan Sufaye Bayan Mummunan Hatsari

    July 3, 2026

    Gwamnatin Tarayya Ta Yi Alkawarin Karfafa Hadin Gwiwa Da Cibiyoyin Bincike Domin Dakile Barkewar Cututtuka

    July 2, 2026

    TETFund ta ƙalubalanci masana kimiyya su gaggauta samar da rigakafin cutar Lassa Fever na farko a Najeriya

    June 30, 2026
  • Podcast
  • Politics

    Tinubu Ya Aika Sunan Lamido Yuguda Domin Shugabancin AMCON

    July 8, 2026

    Majalisar Dattawa Ta Amince Da Nada Dr. Zainab Marwa A Hukumar NDDC

    July 8, 2026

    Rigima Ta Barke A Majalisar Wakilai Kan Bukatar A Gayyaci Tinubu

    July 8, 2026

    Mai Yiwuwa Ba Zan Kai Ga Tsayawa Takarar 2027 Ba cewar Peter Obi

    July 8, 2026

    An Binciki PFIPC: Adeyemi Ya Sha Alwashin Bai Wa ICPC Hadin Kai

    July 8, 2026
  • Sports

    Messi Ya Kafa Sabon Tarihi A Gasar Kofin Duniya Ta FIFA

    July 8, 2026

    Masar Ta Bukaci FIFA Ta Hukunta Alkalan Wasanta Da Argentina

    July 8, 2026

    Yusuf Alli Ya Bukaci ‘Yan Wasan Najeriya Su Zama Masu Ladabi Gabanin Wasannin Commonwealth 2026

    July 6, 2026

    Kwara United Ta Sanya Ranar Komawa Sansani Gabanin Sabon Kakarar NPFL

    July 2, 2026

    Coco Gauff Ta Bayyana Yadda Gwajin Hana Amfani da Kwayoyin Kara Kuzari Ya Taba Sanya Ta Yin Kuka

    July 2, 2026
  • More
    • Agriculture
    • Business
    • Climate Changes
    • Culture
    • Environment
    • Entertainment
    • Opinion
    • Religious
    • Security
    • Videos
ASRAH 24 MEDIA
Home » Bankin Zuba Jari Na Turai Da DBN Sun Kulla Yarjejeniyar Tallafin Yuro Miliyan 200 Ga Kananan Kasuwanci A Najeriya
Business

Bankin Zuba Jari Na Turai Da DBN Sun Kulla Yarjejeniyar Tallafin Yuro Miliyan 200 Ga Kananan Kasuwanci A Najeriya

Asrah24 MediaBy Asrah24 MediaJune 18, 20263 Mins Read
Facebook Twitter WhatsApp
Development Bank of Nigeria to Give N150bn to MSMEs 750x536

Bangaren raya kasa na Bankin Zuba Jari na Tarayyar Turai (EIB Global) da Bankin Raya Najeriya (DBN) sun rattaba hannu kan yarjejeniyar samar da tallafin kudi na Yuro miliyan 200 domin tallafa wa kananan da matsakaitan ‘yan kasuwa a Najeriya, musamman masu aiki a bangarorin tattalin arzikin zamani da kare muhalli.

An sanya hannu kan yarjejeniyar ne a hedikwatar DBN da ke Legas, yayin wani taro da ya samu halartar Mataimakin Shugaban EIB, Ambroise Fayolle, da manyan jami’an Bankin Raya Najeriya.

Shirin na da nufin saukaka samun rance ga kananan sana’o’i da matsakaitan kamfanoni (MSMEs), musamman wadanda ke aiki a fannoni kamar noma, makamashi mai sabuntawa, fasahar zamani da kirkire-kirkire.

Bangarorin biyu sun bayyana cewa kudaden za su taimaka wajen bunkasa kamfanoni masu zaman kansu, karfafa harkokin kasuwanci da samar da ayyukan yi ta hanyar bai wa cibiyoyin hada-hadar kudi damar bai wa ‘yan kasuwa rance cikin sauki.

Haka kuma, an tsara shirin domin taimakawa Najeriya wajen sauya salon tattalin arzikinta zuwa wanda ya fi kare muhalli, ta hanyar kara tallafawa kamfanonin makamashi mai sabuntawa da na harkokin noma.

A bangaren noma, ana sa ran tallafin zai kara yawan amfanin gona, inganta hanyoyin samar da kayayyaki a cikin gida da kuma taimakawa wajen tabbatar da wadatar abinci.

A bangaren makamashi kuwa, kudaden za su taimaka wajen fadada samun makamashi mai tsafta, rage hayakin da ke gurbata muhalli da kuma kara karfin al’ummomi wajen jure sauyin yanayi.

Da yake jawabi yayin rattaba hannu kan yarjejeniyar, Mataimakin Shugaban EIB, Ambroise Fayolle, ya ce jarin zai taimaka wajen kara karfin gasa ga kamfanoni masu zaman kansu a Najeriya tare da inganta manufofin ci gaban fasaha da kare muhalli.

Ya kara da cewa tallafawa kasuwancin da ke amfani da fasahar zamani zai kara inganci da gaskiya a harkokin kasuwanci, yayin da tallafin ayyukan kare muhalli da mata ‘yan kasuwa zai taimaka wajen bunkasa tattalin arziki mai anfani ga kowa.

Shi ma Babban Darakta kuma Shugaban Bankin Raya Najeriya (DBN), Dakta Tony Okpanachi, ya bayyana yarjejeniyar a matsayin wani babban ci gaba wajen kokarin samar da dorewar bunkasar tattalin arzikin Najeriya.

A cewarsa, kudaden za su bai wa cibiyoyin hada-hadar kudi damar kara tallafawa kananan da matsakaitan ‘yan kasuwa a muhimman bangarori tare da hanzarta sauyin Najeriya zuwa tattalin arzikin zamani mai amfani da kirkire-kirkire da fasahar dijital.

Ya ce hadin gwiwar ta yi daidai da manufar DBN na bunkasa tattalin arziki mai dorewa, samar da ayyukan yi da kuma inganta rayuwar al’umma ta hanyar saukaka samun jari.

Wannan sabon tallafin wani bangare ne na shirin Global Gateway Initiative na EIB Global, wanda ke da nufin tallafawa ci gaban tattalin arziki mai dorewa, hadin kai da juriya a Najeriya.

Bankin EIB ya bayyana cewa ya zuba kusan Yuro miliyan 500 a bangaren hada-hadar kudi na Najeriya cikin shekaru da dama domin tallafawa bunkasar kamfanoni masu zaman kansu.

Tun bayan fara aiki a Najeriya a shekarar 1978, bankin ya zuba kusan Yuro biliyan 2.3 a ayyuka daban-daban da suka hada da sufurin birane, kare muhalli, fasahar zamani, harkokin noma da kuma tallafawa kananan da matsakaitan kamfanoni.

Share. Facebook Twitter Telegram WhatsApp
Previous ArticleBincike Ya Nuna Ta’addanci Da Rikicin Manoma Da Makiyaya Na Kara Talauta Al’ummar Arewacin Najeriya
Next Article Chiwetalu Agu Ya Nuna Alhini Kan Rasuwar Alexx Ekubo

Related Posts

IMF Ta Rage Hasashen Tattalin Arzikin Duniya Na 2026 Saboda Rikicin Gabas Ta Tsakiya

July 8, 2026

Gwamnatin Tarayya Ta Bukaci Masu Fetur Su Rage Farashi Yayin Da Farashin Danyen Mai Ya Sauka

July 6, 2026

CBN Ta Soke Lasisin Bankunan Microfinance 46 Saboda Keta Ka’idojin Aiki

July 1, 2026

Masana Sun Shawarci Masu Amfani da Crypto Su Fi Duba Tsaro Fiye da Rangwamen Kudin Mu’amala

July 1, 2026
Add A Comment
Leave A Reply Cancel Reply

Latest Posts

Ministan Tsaro Ya Umarci Jami’an Tsaro Su Harbe ’Yan Ta’adda Ba Tare Da Jira Umarni Ba

July 8, 2026

Tinubu Ya Aika Sunan Lamido Yuguda Domin Shugabancin AMCON

July 8, 2026

Messi Ya Kafa Sabon Tarihi A Gasar Kofin Duniya Ta FIFA

July 8, 2026

Sabon Mamban Kwamitin TETFund Ya Yi Alƙawarin Yin Aiki Cikin Gaskiya

July 8, 2026

Majalisar Dattawa Ta Gabatar Da Kudirin Kirkirar Tsarin Lafiya Na Zamani Zuwa Karatu Na Biyu

July 8, 2026
Connect with us
  • Facebook
  • Twitter
  • YouTube
  • WhatsApp
  • Instagram
  • TikTok
Top Posts
Advertisement
© 2026 ASRAH 24 MEDIA. Developed by ENGRMKS & CO..
  • Home
  • About Us
  • Contact Us
  • Privacy Policy

Type above and press Enter to search. Press Esc to cancel.