Close Menu
  • Home
  • News
    • National
    • International
  • Asrah 24 TV
  • Education
  • Health
  • Podcast
  • Politics
  • Sports
  • More
    • Agriculture
    • Business
    • Climate Changes
    • Culture
    • Environment
    • Entertainment
    • Opinion
    • Religious
    • Security
    • Videos
Facebook X (Twitter) YouTube WhatsApp Telegram
Facebook X (Twitter) WhatsApp Telegram
ASRAH 24 MEDIA
Subscribe
  • Home
  • News
    1. National
    2. International
    3. View All

    KOTU TA SAMU MACE DA LAIFIN YUNKURIN KASHE ƳAR SHEKARA 9 BAYAN TA YAUDARE TA ZUWA DAJI

    June 26, 2026

    KOTU TA KI SAKIN SOWORE, TA DAGE YANKE HUKUNCI ZUWA 30 GA YUNI

    June 24, 2026

    Sarkin Ilorin Ya Taya Musulmi Murnar Sabuwar Shekarar Hijira, Ya Yi Kiran Hadin Kai

    June 16, 2026

    Ranar Dimokuradiyya: SDP Ta Bukaci Shugabanni Su Yi Mulki Da Gaskiya Da Kishin Kasa

    June 12, 2026

    📰 Labarin Yanar Gizo (Hausa Version): Kaduna Pilgrims Board Ya Tabbatar An Yi Hadaya Ga Duk Masu Biyan Kuɗi

    June 9, 2026

    Najeriya Ta Fuskanci Limit na Visa zuwa Amurka – 3 Mako Kaɗai!

    July 9, 2025

    Gwamnatin Tarayya Tare da Faransa Za Su Inganta ICT a Jami’o’in Najeriya da Tallafin Naira Biliyan 38

    July 4, 2025

    Zafin Rana Mai Tsanani Ya Ɓarke a Turai: Matsalar Heat Dome

    June 30, 2025

    July 3, 2026

    Majalisar Iran Ta Bukaci Jama’a Su Halarci Jana’izar Jagoran Addini Domin Nuna Hadin Kai

    July 2, 2026

    Kalaman Remi Tinubu kan sana’ar ƙosai da gasasshen masara sun jawo ce-ce-ku-ce a kafafen sada zumunta

    June 26, 2026

    Gwamnatin Tarayya ta yabawa jakadan Najeriya bayan sakin ‘yan Najeriya da aka tsare a Côte d’Ivoire

    June 26, 2026
  • Asrah 24 TV
  • Education

    NELFUND Na Binciken Makarantu 34 Kan Rashin Mayar Wa Dalibai Kudin Makaranta

    July 6, 2026

    ‘Yar Najeriya Ta Kammala Karatun Likitanci a Rasha da Makin 4.90 CGPA

    July 6, 2026

    Portable Ya Ce Zai Koma Makaranta Domin Kammala Karatunsa

    July 6, 2026

    Gwamnatin Tarayya Za Ta Rika Gudanar da Gwajin Kwarewar Dalibai Duk Bayan Shekaru Uku – Alausa

    July 3, 2026

    Gwamnatin Tarayya Ta Shirya Sauya Kakin NYSC Da Tufafin Adire

    July 2, 2026
  • Health

    “Ba Abu Ne Mai Sauƙi Ba” – Wata Uwar da Ta Yi Surrogacy Ta Bayyana Kalubalen da Ta Fuskanta

    July 7, 2026

    Jinyar Mace Ta Karya Al’adar Addinin Buddha Domin Ceto Rayukan Sufaye Bayan Mummunan Hatsari

    July 3, 2026

    Gwamnatin Tarayya Ta Yi Alkawarin Karfafa Hadin Gwiwa Da Cibiyoyin Bincike Domin Dakile Barkewar Cututtuka

    July 2, 2026

    TETFund ta ƙalubalanci masana kimiyya su gaggauta samar da rigakafin cutar Lassa Fever na farko a Najeriya

    June 30, 2026

    Asibitin Gombe Na Neman Iyalan Wani Mutum Da Hatsarin Mota Ya Hallaka

    June 19, 2026
  • Podcast
  • Politics

    Majalisar Dattawa Ta Amince Da Nada Dr. Zainab Marwa A Hukumar NDDC

    July 8, 2026

    Rigima Ta Barke A Majalisar Wakilai Kan Bukatar A Gayyaci Tinubu

    July 8, 2026

    Mai Yiwuwa Ba Zan Kai Ga Tsayawa Takarar 2027 Ba cewar Peter Obi

    July 8, 2026

    An Binciki PFIPC: Adeyemi Ya Sha Alwashin Bai Wa ICPC Hadin Kai

    July 8, 2026

    Gwamna Oyebanji Ya Ziyarci Dan Takarar ADC, Ya Nemi Hadin Kai Domin Ci Gaban Ekiti

    July 8, 2026
  • Sports

    Masar Ta Bukaci FIFA Ta Hukunta Alkalan Wasanta Da Argentina

    July 8, 2026

    Yusuf Alli Ya Bukaci ‘Yan Wasan Najeriya Su Zama Masu Ladabi Gabanin Wasannin Commonwealth 2026

    July 6, 2026

    Kwara United Ta Sanya Ranar Komawa Sansani Gabanin Sabon Kakarar NPFL

    July 2, 2026

    Coco Gauff Ta Bayyana Yadda Gwajin Hana Amfani da Kwayoyin Kara Kuzari Ya Taba Sanya Ta Yin Kuka

    July 2, 2026

    LeBron James Ya Yabawa Folarin Balogun Bayan Bikin Murnar Zura Kwallo a Gasar Kofin Duniya

    July 2, 2026
  • More
    • Agriculture
    • Business
    • Climate Changes
    • Culture
    • Environment
    • Entertainment
    • Opinion
    • Religious
    • Security
    • Videos
ASRAH 24 MEDIA
Home » Mai Yiwuwa Ba Zan Kai Ga Tsayawa Takarar 2027 Ba cewar Peter Obi
Politics

Mai Yiwuwa Ba Zan Kai Ga Tsayawa Takarar 2027 Ba cewar Peter Obi

Asrah24 MediaBy Asrah24 MediaJuly 8, 20262 Mins Read
Facebook Twitter WhatsApp
peter obi 1 960x720

Dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar Nigeria Democratic Congress (NDC) a zaben 2027, Peter Obi, ya bayyana cewa akwai yiwuwar ma ba zai kai ga tsayawa takarar shugaban kasa ba, yana mai zargin cewa ana hana shi gudanar da harkokinsa tare da matsa wa ‘yan adawa lamba.

Obi ya bayyana hakan ne a wata hira da shirin With Chude, inda ya ce duk abin da yake kokarin yi gwamnati na kawo masa cikas.

Ya ce, “Ba wai kawai ba zan zama dan takara ba, akwai yiwuwar ma ba zan kasance a raye ba. Duk abin da nake yi ana kokarin hana ni.”

Tsohon gwamnan Jihar Anambra ya ce ba ya zargin kowa kai tsaye, amma yana ganin alamun cewa ana hana shi gudanar da ayyukansa cikin ‘yanci.

A cewarsa, ba shi kadai ake yi wa hakan ba, har da sauran fitattun ‘yan adawa.

Obi ya bayar da misalin wani abin da ya ce ya faru da shi a filin jirgin sama, inda aka kulle motarsa duk da cewa akwai wasu motocin da aka bari ba tare da wata matsala ba.

Ya kuma yi ikirarin cewa wasu mutane na kauce wa gaishe shi a bainar jama’a saboda tsoron kada a dauke su a matsayin masu goyon bayansa. Haka kuma, ya ce wasu ma kan bukace shi da kada ya halarci bukukuwan iyalansu saboda irin wannan tsoro.

Sai dai Peter Obi bai gabatar da wata hujja da ke tabbatar da zarge-zargen nasa ba, yayin da har zuwa lokacin wallafa wannan rahoto, Gwamnatin Tarayya ba ta fitar da wata sanarwa domin mayar da martani kan kalaman nasa ba.

Share. Facebook Twitter Telegram WhatsApp
Previous ArticleMasar Ta Bukaci FIFA Ta Hukunta Alkalan Wasanta Da Argentina
Next Article Rigima Ta Barke A Majalisar Wakilai Kan Bukatar A Gayyaci Tinubu

Related Posts

Majalisar Dattawa Ta Amince Da Nada Dr. Zainab Marwa A Hukumar NDDC

July 8, 2026

Rigima Ta Barke A Majalisar Wakilai Kan Bukatar A Gayyaci Tinubu

July 8, 2026

An Binciki PFIPC: Adeyemi Ya Sha Alwashin Bai Wa ICPC Hadin Kai

July 8, 2026

Gwamna Oyebanji Ya Ziyarci Dan Takarar ADC, Ya Nemi Hadin Kai Domin Ci Gaban Ekiti

July 8, 2026
Add A Comment
Leave A Reply Cancel Reply

Latest Posts

Majalisar Dattawa Ta Amince Da Nada Dr. Zainab Marwa A Hukumar NDDC

July 8, 2026

IMF Ta Rage Hasashen Tattalin Arzikin Duniya Na 2026 Saboda Rikicin Gabas Ta Tsakiya

July 8, 2026

Rigima Ta Barke A Majalisar Wakilai Kan Bukatar A Gayyaci Tinubu

July 8, 2026

Mai Yiwuwa Ba Zan Kai Ga Tsayawa Takarar 2027 Ba cewar Peter Obi

July 8, 2026

Masar Ta Bukaci FIFA Ta Hukunta Alkalan Wasanta Da Argentina

July 8, 2026
Connect with us
  • Facebook
  • Twitter
  • YouTube
  • WhatsApp
  • Instagram
  • TikTok
Top Posts
Advertisement
© 2026 ASRAH 24 MEDIA. Developed by ENGRMKS & CO..
  • Home
  • About Us
  • Contact Us
  • Privacy Policy

Type above and press Enter to search. Press Esc to cancel.