mai zaman kanta daga Amurka ta bayar don tallafa wa aikin ‘yan sanda a Najeriya.
YADDA AKA AIKA KAYAN
An bayar da kayan ne daga:
Signal 63 Ministries (Amurka)
Ta hannun Fundamental Baptist Ministry International
An mika kayan a hedikwatar ‘yan sanda da ke Abuja a ranar Talata.
WADANDA SUKA TALLAFA
Mr. Bill Graham na Signal 63 Ministries
Rev. da Mrs. Philemon Sidi na Fundamental Baptist Ministry International
KALAMAN IG
IG Olatunji Disu ya bayyana godiya yana cewa:
“Wannan gudummawa muhimmin mataki ne wajen inganta tsaro da kwarin gwiwar jami’an mu a bakin aiki.”
Ya kuma kara da cewa:
Jin dadin jami’ai ba abu ne da za a yi watsi da shi ba
Za a ci gaba da samar da kayan aiki masu inganci ga ‘yan sanda
MANUFAR GUDUMMOWAR
A cewar rundunar ‘yan sanda, kayan na da nufin:
Kare rayuwar jami’an tsaro
Inganta aikin sintiri da fuskantar barazana
Ƙara kwarewa da ingancin aiki a fagen tsaro
