Close Menu
  • Home
  • News
    • National
    • International
  • Asrah 24 TV
  • Education
  • Health
  • Podcast
  • Politics
  • Sports
  • More
    • Agriculture
    • Business
    • Climate Changes
    • Culture
    • Environment
    • Entertainment
    • Opinion
    • Religious
    • Security
    • Videos
Facebook X (Twitter) YouTube WhatsApp Telegram
Facebook X (Twitter) WhatsApp Telegram
ASRAH 24 MEDIA
Subscribe
  • Home
  • News
    1. National
    2. International
    3. View All

    CBN Ta Ce Sauye-Sauyen Tattalin Arziki Sun Kafa Tubalin Ci Gaba Da Daidaiton Arzikin Najeriya

    August 6, 2026

    KOTU TA SAMU MACE DA LAIFIN YUNKURIN KASHE ƳAR SHEKARA 9 BAYAN TA YAUDARE TA ZUWA DAJI

    June 26, 2026

    KOTU TA KI SAKIN SOWORE, TA DAGE YANKE HUKUNCI ZUWA 30 GA YUNI

    June 24, 2026

    Sarkin Ilorin Ya Taya Musulmi Murnar Sabuwar Shekarar Hijira, Ya Yi Kiran Hadin Kai

    June 16, 2026

    Hukumar Kula da Mahajjatan Kano Ta Kayyade 25 ga Agusta a Matsayin Ranar Ƙarshe ta Miƙa Fasfo

    August 8, 2026

    📰 Labarin Yanar Gizo (Hausa Version): Kaduna Pilgrims Board Ya Tabbatar An Yi Hadaya Ga Duk Masu Biyan Kuɗi

    June 9, 2026

    Najeriya Ta Fuskanci Limit na Visa zuwa Amurka – 3 Mako Kaɗai!

    July 9, 2025

    Gwamnatin Tarayya Tare da Faransa Za Su Inganta ICT a Jami’o’in Najeriya da Tallafin Naira Biliyan 38

    July 4, 2025

    Fabiyi Ya Bukaci A Yi Autopsy Kafin A Binne Jarumar

    August 10, 2026

    Hukumar Kula da Mahajjatan Kano Ta Kayyade 25 ga Agusta a Matsayin Ranar Ƙarshe ta Miƙa Fasfo

    August 8, 2026

    Baturen Spain Ya Zo Legas Neman Masu Damfarar Mahaifiyarsa Ta Soyayya

    August 8, 2026

    CBN Ta Ce Sauye-Sauyen Tattalin Arziki Sun Kafa Tubalin Ci Gaba Da Daidaiton Arzikin Najeriya

    August 6, 2026
  • Asrah 24 TV
  • Education

    Farfesa Oloyede Ya Ajiye Muƙaminsa a JAMB Bayan Shekaru 10, Ya Koma Koyarwa

    July 31, 2026

    Ɗalibin UNILAG Ya Lashe Gasar Huawei ta ICT ta Duniya a China

    July 31, 2026

    Yajin Aikin ASUU Ya Jefa Daliban Jami’ar AAUA Cikin Rashin Tabbas

    July 27, 2026

    Save the Children Ta Mara Wa Kaduna Baya Don Mayar Da Yara 100,000 Makaranta

    July 24, 2026

    ‘Yar Ministan Abuja Nyesom Wike Ta Samu Digirin Lauya A Birtaniya

    July 22, 2026
  • Health

    ICPC Ta Gurfanar da Likitan El-Rufai Kan Zargin Ƙirƙirar Rahoton Lafiya na Karya Domin Neman Beli

    July 20, 2026

    Masana Sun Yi Gargadin Cewa Gano Cutar Sarcoma Da Wuri Na Iya Taimakawa Wajen Ceto Rayuka

    July 16, 2026

    Kusan Kashi 45% Na Cutar Dementia Ana Iya Hana Ta Ta Hanyar Canza Salon Rayuwa

    July 15, 2026

    Yobe, Qatar Charity Sun Kaddamar da Shirin Kyauta na Duba Ido da Aikin Cataract

    July 15, 2026

    Shahararren Mai Binciken Abinci, Opeyemi Famakin, Ya Ba Da Labarin Yadda Aikin 9-zuwa-5 Ya Gina Rayuwarsa

    July 13, 2026
  • Podcast
  • Politics

    SERAP Ta Buƙaci ’Yan Takarar Shugaban Ƙasa 19 Su Bayyana Kadarorinsu Gabanin Zaɓen 2027

    August 9, 2026

    APC Mataimakin Ɗan Takarar Gwamnan Kaduna Ya Nemi Kudancin Kaduna Su Ci Gaba Da Goyon Bayan Tinubu Da Uba Sani

    August 8, 2026

    APGA Candidate Ya Janye Waɗa, Ya Goyi Bayan Oyebamiji Na APC

    August 8, 2026

    Uzodimma Ya Mayar Wa Davido Martani Kan Zaɓen Gwamnan Osun

    August 6, 2026

    Zaɓen 15 Ga Agusta Zai Isar Da Saƙo Ga APC – Gwamna Adeleke

    August 6, 2026
  • Sports

    Harry Kane Ya Lashe Kyautar European Golden Shoe Ta 2025/26

    August 10, 2026

    Kungiyoyin Premier League Na Gaggawar Kammala Sayayya Kafin Rufe Kasuwar ’Yan Wasa

    August 8, 2026

    Chelsea Ta Lallasa AC Milan 3-0, Ta Lashe Kofin Indonesia Super Cup

    August 8, 2026

    Kasashe 13 Sun Janye Goyon Bayan Infantino Gabanin Zaben Shugabancin FIFA na 2027

    August 8, 2026

    NANS Ta Bukaci ‘Yan Arewa Su Guji Siyasantar Da Gyaran Tsarin Fitar Da Fasfo

    August 6, 2026
  • More
    • Agriculture
    • Business
    • Climate Changes
    • Culture
    • Environment
    • Entertainment
    • Opinion
    • Religious
    • Security
    • Videos
ASRAH 24 MEDIA
Home » ZABEN CIKE GURBI: Jam’iyyar LP ta yi wa Obi wankin babban bargo kan kamfen da ya ke yi wa ADC
News

ZABEN CIKE GURBI: Jam’iyyar LP ta yi wa Obi wankin babban bargo kan kamfen da ya ke yi wa ADC

Asrah24 MediaBy Asrah24 MediaAugust 16, 20253 Mins Read
Facebook Twitter WhatsApp

6e8d7122 ebae 4c9f b3fe 606c34d819dcJam’iyyar LP ta yi watsi da kalaman tsohon ɗan takarar shugaban ƙasa a jam’iyyar shekarar 2023, Peter Obi, wanda a kwanakin nan ya buƙaci magoya bayansa da su zaɓi ‘yan takarar jam’iyyar haɗaka ta ADC a zaɓen cike gurbi da ake shirin yi.

Za a yi zaɓukan cike gurbin ne a ranar 16 ga watan Agusta, inda jam’iyyar LP ta ayyana matakin Obi da “yaudara da mafarkin da ba zai taɓa zama gaskiya.”

Wannan dai na ƙunshe ne cikin wani jawabi da shugaban jam’iyyar LP na ƙasa, Julius Abure, wanda lauya ne, ya wallafa a shafin jam’iyyar na X.

“An ja hankalin shugabancin jam’iyyar Labour Party kna kalaman da to tsohon ɗan takararmu a zaɓen shugaba ƙasa Peter Obi, ya yi, inda ya ba wa ‘yan jam’iyyar umarnin zaɓen wata jam’iyyar a zaɓen cike gurbi da za a yi a ranar 16 ga watan Agusta.”

“Abin takaici ne yadda Obi ya maishe da kansa abin shaguɓe a fagen siyasar Najeriya.

Ya maishe da kansa kamar “ɗan karen farauta” wanda ba ya iya tsayawa kan ra’ayin kansa,” a cewar sanarwar.

“A yanzu yana ƙoƙarin sanya kansa cikin kundin abubuwan al’ajabi na (Guinness book of records) a matsayin wanda ya fi kowa tsare-tsaren shiga jam’iyyun siyasa duk domin samun mulkin Najeriya.”

Sanarwar ta ce, Peter Obi ne silar rikicin da ke faruwa a jam’iyyar a yayin da yake amfani da hakan wajen kafa dalilin cewa ka da a zaɓi jam’iyyar saboda rikice-rikice
LP ta buga misali da lokacin da Peter Obi da Alex Otti, gwamnan Abia duka shirya wani haramtaccen taron masu ruwa da tsaki na jam’iyyar a ranar 4 ga watan Satumbar 2024.

“Yana daga cikin waɗanda suka haifar da rikicin a tsawon wannan lokaci, a yayin da ta kai ya jagoranci zanga-zanga zuwa shalkwatar INEC don nuna adawa da jam’iyyarsa,” in ji Abure.

“Fafutukar karɓe iko da jam’iyyar ya sa shi shiga daji.”

Abure ya ce wannan jam’iyya ce da ta yi masa sha tara ta arziki, amma sai ga shi ya saka mata da mugunta.

“Wannan ce ta sa muke cewa Obi bai da cancanta da kamala da kafasiti da zai iya samar da sabuwar Najeriya.”

“Abin da Obi bai sani ba shi ne jam’iyyarmu tana sahun jam’iyyu a takardar kaɗa kuri’a kuma ‘yan takarkarunmu sun shiga zaɓe, duk kuwa da ƙoƙarin murɗe wa jam’iyyar wuya da ya yi,” shugaban jam’iyyar ya bayyana.

Daga nan jam’iyyar ta yi kira ga dukkan ‘ya’yanta da ‘yan takarkarunmu da magoya bayanta da ke ko’ina a Najeriya da su fito zaɓen cike gurbi da tabbatar da sun yi zaɓe.

“‘Yan Najeriya yanzu sun san wane ne Peter Obi a zahiri,” in ji Abure a jawabin da ya fitar.

Share. Facebook Twitter Telegram WhatsApp
Previous Article’Yan Sanda Sun Kama Wani Da Ake Zargin Mai Sayen Kuri’u a Kaduna, Sun Gano Naira Miliyan 25.9
Next Article Kotu ta tabbatar da hukuncin ƙwace motocin gwamnatin Zamfara guda 40 daga hannun Matawalle

Related Posts

Fabiyi Ya Bukaci A Yi Autopsy Kafin A Binne Jarumar

August 10, 2026

Hukumar Kula da Mahajjatan Kano Ta Kayyade 25 ga Agusta a Matsayin Ranar Ƙarshe ta Miƙa Fasfo

August 8, 2026

Baturen Spain Ya Zo Legas Neman Masu Damfarar Mahaifiyarsa Ta Soyayya

August 8, 2026

CBN Ta Ce Sauye-Sauyen Tattalin Arziki Sun Kafa Tubalin Ci Gaba Da Daidaiton Arzikin Najeriya

August 6, 2026
Add A Comment
Leave A Reply Cancel Reply

Latest Posts

Fabiyi Ya Bukaci A Yi Autopsy Kafin A Binne Jarumar

August 10, 2026

Funke Akindele Ta Fitar Da Jaruman Sabon Fim Ɗinta ‘The Four’

August 10, 2026

Harry Kane Ya Lashe Kyautar European Golden Shoe Ta 2025/26

August 10, 2026

’Yan Sandan Kogi Sun Ƙara Ƙaimi Wajen Ceto Mutanen Da Aka Yi Garkuwa Da Su A Okene-Auchi

August 9, 2026

Algeria Da Morocco Sun Samu Tikitin Gasar Kofin Duniya Ta Mata ta 2027

August 9, 2026
Connect with us
  • Facebook
  • Twitter
  • YouTube
  • WhatsApp
  • Instagram
  • TikTok
Top Posts
Advertisement
© 2026 ASRAH 24 MEDIA. Developed by ENGRMKS & CO..
  • Home
  • About Us
  • Contact Us
  • Privacy Policy

Type above and press Enter to search. Press Esc to cancel.