Hukumar Zabe Mai Zaman Kanta ta Kasa (INEC) ta ce har yanzu kananan hukumomi hudu daga cikin 27 na jihar Borno ba su da tsaro domin gudanar da aikin ci gaba da rajistar masu kada kuri’a (CVR) na shekarar 2025/2026 a hedikwatocinsu.
Add A Comment