Close Menu
  • Home
  • News
    • National
    • International
  • Asrah 24 TV
  • Education
  • Health
  • Podcast
  • Politics
  • Sports
  • More
    • Agriculture
    • Business
    • Climate Changes
    • Culture
    • Environment
    • Entertainment
    • Opinion
    • Religious
    • Security
    • Videos
Facebook X (Twitter) YouTube WhatsApp Telegram
Facebook X (Twitter) WhatsApp Telegram
ASRAH 24 MEDIA
Subscribe
  • Home
  • News
    1. National
    2. International
    3. View All

    Najeriya Ta Kai Dala $18.4 Biliyan a Cinikayyar Cikin Afirka a 2024

    June 28, 2025

    Afreximbank Ta Ba Najeriya Tallafin $50 Biliyan Don Manyan Ayyuka

    June 28, 2025

    Mutane 28 sun mutu sakamakon gudun wuce sa’a a jihar Ondo- FRSC

    February 2, 2025

    Najeriya Ta Fuskanci Limit na Visa zuwa Amurka – 3 Mako Kaɗai!

    July 9, 2025

    Gwamnatin Tarayya Tare da Faransa Za Su Inganta ICT a Jami’o’in Najeriya da Tallafin Naira Biliyan 38

    July 4, 2025

    Zafin Rana Mai Tsanani Ya Ɓarke a Turai: Matsalar Heat Dome

    June 30, 2025

    Najeriya Ta Samu Jarin Waje Har Dala Biliyan 2.5 Daga Masarautar Saudiyya

    June 29, 2025

    Jihohi sun raba Naira biliyan 22.9 a matsayin kudin gyaran muhalli

    September 1, 2025

    Gwamna Bago Ya Rusa Majalisar Ministocinsa a Neja

    September 1, 2025

    Atiku Ya Bukaci Jam’iyyun Adawa Su Ƙi Karɓar Sakamakon Zaɓen Rivers

    September 1, 2025

    Tinubu ya na adalci ga kowanne yanki na ƙasar nan – Ministan Yaɗa Labarai

    September 1, 2025
  • Asrah 24 TV
  • Education

    CP FCT Ya Ziyarci CBT Centres, Ya Tabbatar da Tsaro Yayin JAMB UTME

    April 16, 2026

    Fiye da miliyan 2.2 za su rubuta UTME 2026 a fadin Najeriya

    April 16, 2026

    An Gargadi Dalibai su Gina Hali da Jagoranci a LAPO Institute

    April 15, 2026

    Gwamnatin Katsina ta horas da ma’aurata 1,000 kafin bikin ‘Auren Gata’

    April 9, 2026

    Ƴar Najeriya ta lashe gasar iya Turanci ta duniya a London

    August 5, 2025
  • Health

    Ka guji sayen kayayyakin da ba su da lakabi ko rajista – CPC Imo ta yi gargadi

    April 15, 2026

    Likita ya danganta yawaitar cutar koda da rashin shan ruwa da yawan amfani da maganin ciwo

    April 15, 2026

    NARD ta goyi bayan yajin aiki na sa’o’i 48 a Delta kan dukan likitoci

    April 13, 2026

    Shugaban Karamar Hukumar Kosofe Ya Fallasa Shago da Salon Gashi a Cikin Bandaki a Kasuwar Lagos

    April 11, 2026

    Gwamnatin Abia da Likitocin Amurka Za Su Gudanar da Aikin Jinya Kyauta

    April 11, 2026
  • Podcast
  • Politics

    CAC Ta Tabbatar da Kutse a Tsarin Kwamfuta, Ta Fara Bincike Kan Tsaro

    April 16, 2026

    Democrat Sun Kaddamar da Yunkurin Tsige Shugaban Pentagon, Hegseth

    April 16, 2026

    Nasarawa Gov Faults Leaders for Calling Salaries, Roads Achievements

    April 16, 2026

    Fadar Shugaban Kasa ta ce Kudancin Najeriya ya kammala rabon mulki kafin 2027

    April 16, 2026

    Gwamnan Ogun ya amince da hutun rana guda a mako, da ₦10,000 kudin sufuri ga ma’aikata

    April 16, 2026
  • Sports

    NFF: Dr. Terry Eguaoje Ya Samu Sabon Lasisin Koyar da Koci daga Amurka

    April 16, 2026

    Tsohon Mai Tsaron Raga na Arsenal, Alex Manninger, Ya Rasu a Hatsarin Mota

    April 16, 2026

    Inter Miami ta Nada Guillermo Hoyos Sabon Koci

    April 16, 2026

    Inter Miami ta Nada Guillermo Hoyos Sabon Koci

    April 16, 2026

    Mikel Obi Ya Caccaki Barcelona Kan Fitar Su Daga Champions League

    April 16, 2026
  • More
    • Agriculture
    • Business
    • Climate Changes
    • Culture
    • Environment
    • Entertainment
    • Opinion
    • Religious
    • Security
    • Videos
ASRAH 24 MEDIA
Home » Birtaniya ta ce ba za ta shiga yaki Iran ko toshe Strait of Hormuz ba – Starmer
Security

Birtaniya ta ce ba za ta shiga yaki Iran ko toshe Strait of Hormuz ba – Starmer

Asrah24 MediaBy Asrah24 MediaApril 13, 20262 Mins Read
Facebook Twitter WhatsApp
Qatar Britain 365

Keir Starmer, Firayim Ministan Birtaniya, ya bayyana a ranar Litinin cewa kasar sa ba za ta shiga rikicin yaki tsakanin Iran da wasu kasashe ba, kuma ba za ta goyi bayan toshe hanyar ruwa ta Strait of Hormuz ba.

A wata hira da BBC Radio 5 Live, Starmer ya ce duk wata matsin lamba da ake yi wa Birtaniya, ba za a ja ta cikin yaki ba.

Ya ce:

“Ba mu goyon bayan toshe hanyar ruwa. A ganina yana da matukar muhimmanci a sake bude Strait of Hormuz gaba daya, kuma wannan shi ne abin da muke kokari akai a kwanakin baya, kuma za mu ci gaba da yin hakan.”

Firayim Ministan ya kara da cewa Birtaniya na da jiragen yaki masu aikin share nakiyoyi a yankin, amma ya ki bayyana cikakken bayanin ayyukan sojoji.

Ya bayyana cewa karfin sojan Birtaniya a yankin ya fi karkata ne wajen tabbatar da cewa an sake bude hanyar ruwa domin zirga-zirgar kasuwanci ta ci gaba ba tare da matsala ba.

Wannan bayanin na zuwa ne bayan rahotanni daga sojojin Amurka da suka ce za su fara matakin hana jiragen ruwa shiga da fita daga tashoshin Iran, bayan tattaunawar zaman lafiya ta kasa cimma matsaya.

Share. Facebook Twitter Telegram WhatsApp
Previous ArticleChina ta musanta zargin safarar makamai zuwa Iran
Next Article NERC ta fitar da sabbin dokoki don rage asarar wutar lantarki a Najeriya

Related Posts

Ma’aikacin SEC Ya Bi Sawun Tinubu, Ya Fara Ba da Tallafin N10,000 ga Sojoji da ‘Yan Sanda

April 16, 2026

Gwamnatin Tarayya Ta Sake Horar da Tsoffin Mayakan Boko Haram 744 a Gombe

April 16, 2026

Shugabar TOS Group ta Shiga Cikin Tutu Fellowship Cohort 2026

April 16, 2026

‘Yan sanda sun mika wanda ake zargi da kisan kai da safarar miyagun kwayoyi zuwa Birtaniya

April 16, 2026
Add A Comment
Leave A Reply Cancel Reply

Latest Posts

Sarkin Musulmi Ya Bukaci A Lura da Watan Zulki’ida 1447AH

April 16, 2026

NFF: Dr. Terry Eguaoje Ya Samu Sabon Lasisin Koyar da Koci daga Amurka

April 16, 2026

Ma’aikacin SEC Ya Bi Sawun Tinubu, Ya Fara Ba da Tallafin N10,000 ga Sojoji da ‘Yan Sanda

April 16, 2026

Tsohon Mai Tsaron Raga na Arsenal, Alex Manninger, Ya Rasu a Hatsarin Mota

April 16, 2026

Philanthropist Azeez Yusuf Ya Shiga Tseren Kujerar Majalisar Dokoki a Legas

April 16, 2026
Connect with us
  • Facebook
  • Twitter
  • YouTube
  • WhatsApp
  • Instagram
  • TikTok
Top Posts
Advertisement
© 2026 ASRAH 24 MEDIA. Developed by ENGRMKS & CO..
  • Home
  • About Us
  • Contact Us
  • Privacy Policy

Type above and press Enter to search. Press Esc to cancel.