Gwamnan jihar Neja, Mohammed Umaru Bago, ya sanar da rusa majalisar ministocinsa.
Bayanin hakan ya fito ne daga gidan gwamnatin jihar, inda aka ce matakin zai ba wa gwamna damar sake tsara gwamnatin sa da kawo sababbin mutane cikin majalisar.
Wani Labarin: Gwamna Abba Ya Rantsar Da Sabon Shugaban Hukumar Yaki da Rashawa ta Kano
Sai dai ba a bayyana lokacin da za a nada sabbin kwamishinoni ba.
