Babbar Kotun Tarayya dake Abuja ta dakatar da sauraron shari’ar jagoran IPOB, Nnamdi Kanu, bayan da ya bukaci Mai shari’a Binta Nyako ta janye daga shari’ar. A yau Litinin, an gabatar da Kanu a kotu, inda ya kafe kan cewa ba za a ci gaba da shari’ar ba tun da mai shari’ar ta taba janye hannunta a baya. Gwamnatin tarayya ce ta gurfanar da shi bisa zargin cin amanar kasa.
Previous ArticleKarin Haraji Na 4% Kan Kaya da Aka Shigo da Su ya Jawo Cece-Kuce
Related Posts
Add A Comment
