Close Menu
  • Home
  • News
    • National
    • International
  • Asrah 24 TV
  • Education
  • Health
  • Podcast
  • Politics
  • Sports
  • More
    • Agriculture
    • Business
    • Climate Changes
    • Culture
    • Environment
    • Entertainment
    • Opinion
    • Religious
    • Security
    • Videos
Facebook X (Twitter) YouTube WhatsApp Telegram
Facebook X (Twitter) WhatsApp Telegram
ASRAH 24 MEDIA
Subscribe
  • Home
  • News
    1. National
    2. International
    3. View All

    CBN Ta Ce Sauye-Sauyen Tattalin Arziki Sun Kafa Tubalin Ci Gaba Da Daidaiton Arzikin Najeriya

    August 6, 2026

    KOTU TA SAMU MACE DA LAIFIN YUNKURIN KASHE ƳAR SHEKARA 9 BAYAN TA YAUDARE TA ZUWA DAJI

    June 26, 2026

    KOTU TA KI SAKIN SOWORE, TA DAGE YANKE HUKUNCI ZUWA 30 GA YUNI

    June 24, 2026

    Sarkin Ilorin Ya Taya Musulmi Murnar Sabuwar Shekarar Hijira, Ya Yi Kiran Hadin Kai

    June 16, 2026

    📰 Labarin Yanar Gizo (Hausa Version): Kaduna Pilgrims Board Ya Tabbatar An Yi Hadaya Ga Duk Masu Biyan Kuɗi

    June 9, 2026

    Najeriya Ta Fuskanci Limit na Visa zuwa Amurka – 3 Mako Kaɗai!

    July 9, 2025

    Gwamnatin Tarayya Tare da Faransa Za Su Inganta ICT a Jami’o’in Najeriya da Tallafin Naira Biliyan 38

    July 4, 2025

    Zafin Rana Mai Tsanani Ya Ɓarke a Turai: Matsalar Heat Dome

    June 30, 2025

    Baturen Spain Ya Zo Legas Neman Masu Damfarar Mahaifiyarsa Ta Soyayya

    August 8, 2026

    CBN Ta Ce Sauye-Sauyen Tattalin Arziki Sun Kafa Tubalin Ci Gaba Da Daidaiton Arzikin Najeriya

    August 6, 2026

    Trump Ya Bukaci Kamfanonin Mai Su Rage Farashin Mai Bayan Zargin Samun Ribar Da Ta Yi Yawa

    August 5, 2026

    Hukumar Shige Da Fice Ta Tabbatar Da Cewa Ba A Dakatar Da Ayyukan Fitar Da Fasfo Ba

    August 5, 2026
  • Asrah 24 TV
  • Education

    Farfesa Oloyede Ya Ajiye Muƙaminsa a JAMB Bayan Shekaru 10, Ya Koma Koyarwa

    July 31, 2026

    Ɗalibin UNILAG Ya Lashe Gasar Huawei ta ICT ta Duniya a China

    July 31, 2026

    Yajin Aikin ASUU Ya Jefa Daliban Jami’ar AAUA Cikin Rashin Tabbas

    July 27, 2026

    Save the Children Ta Mara Wa Kaduna Baya Don Mayar Da Yara 100,000 Makaranta

    July 24, 2026

    ‘Yar Ministan Abuja Nyesom Wike Ta Samu Digirin Lauya A Birtaniya

    July 22, 2026
  • Health

    ICPC Ta Gurfanar da Likitan El-Rufai Kan Zargin Ƙirƙirar Rahoton Lafiya na Karya Domin Neman Beli

    July 20, 2026

    Masana Sun Yi Gargadin Cewa Gano Cutar Sarcoma Da Wuri Na Iya Taimakawa Wajen Ceto Rayuka

    July 16, 2026

    Kusan Kashi 45% Na Cutar Dementia Ana Iya Hana Ta Ta Hanyar Canza Salon Rayuwa

    July 15, 2026

    Yobe, Qatar Charity Sun Kaddamar da Shirin Kyauta na Duba Ido da Aikin Cataract

    July 15, 2026

    Shahararren Mai Binciken Abinci, Opeyemi Famakin, Ya Ba Da Labarin Yadda Aikin 9-zuwa-5 Ya Gina Rayuwarsa

    July 13, 2026
  • Podcast
  • Politics

    Uzodimma Ya Mayar Wa Davido Martani Kan Zaɓen Gwamnan Osun

    August 6, 2026

    Zaɓen 15 Ga Agusta Zai Isar Da Saƙo Ga APC – Gwamna Adeleke

    August 6, 2026

    Gwamnatin Tarayya Za Ta Gina Hasumiyoyin Sadarwa 3,700 Domin Haɗa Fiye Da Mutane Miliyan 20 Da Intanet

    August 5, 2026

    Gwamnatin Osun Ta Sake Raba Tallafin Kuɗi Ga Ma’aikatan Jiha

    August 5, 2026

    Kotu Ta Yi Watsi Da Ƙarar Kalubalantar Wasu Tanade-Tanaden Dokar Zaɓe Ta 2026

    August 4, 2026
  • Sports

    Kungiyoyin Premier League Na Gaggawar Kammala Sayayya Kafin Rufe Kasuwar ’Yan Wasa

    August 8, 2026

    Chelsea Ta Lallasa AC Milan 3-0, Ta Lashe Kofin Indonesia Super Cup

    August 8, 2026

    Kasashe 13 Sun Janye Goyon Bayan Infantino Gabanin Zaben Shugabancin FIFA na 2027

    August 8, 2026

    NANS Ta Bukaci ‘Yan Arewa Su Guji Siyasantar Da Gyaran Tsarin Fitar Da Fasfo

    August 6, 2026

    Usyk Ya Bayyana Dangantakarsa Da Anthony Joshua, Ya Goyi Bayan Nasararsa Kan Tyson Fury

    August 2, 2026
  • More
    • Agriculture
    • Business
    • Climate Changes
    • Culture
    • Environment
    • Entertainment
    • Opinion
    • Religious
    • Security
    • Videos
ASRAH 24 MEDIA
Home » Sauye-Sauyen Gwamnatin Kaduna Sun Inganta Ayyukan Yi Wa Jama’a Hidima
Politics

Sauye-Sauyen Gwamnatin Kaduna Sun Inganta Ayyukan Yi Wa Jama’a Hidima

Asrah24 MediaBy Asrah24 MediaJuly 10, 20262 Mins Read
Facebook Twitter WhatsApp
Uba Sani 750x536 (1)

Gwamnan Jihar Kaduna, Uba Sani, ya bayyana cewa sauye-sauyen da gwamnatinsa ta aiwatar sun kara karfafa tattalin arzikin jihar tare da inganta ayyukan yi wa jama’a hidima.

Gwamnan ya bayyana hakan ne lokacin da ya karbi bakuncin tawagar Hukumar Rarraba Kudin Shiga da Tsare-tsaren Kudi ta Kasa (RMAFC), karkashin jagorancin shugabanta, Dakta Mohammed Bello Shehu, a gidan gwamnatin jihar.

Uba Sani ya ce gwamnatin sa ta samu nasarori wajen kara kudaden shiga na cikin gida (IGR) ta hanyar amfani da fasaha, inganta tsarin karbar haraji da kuma tabbatar da gaskiya wajen tafiyar da kudaden gwamnati.

Ya bayyana cewa shirin Project C.R.A.F.T. da dandalin PAYKADUNA sun taimaka wajen saukaka biyan kudaden gwamnati tare da rage asarar kudaden shiga.

A bangaren lafiya, gwamnan ya ce an inganta cibiyar lafiya guda daya a kowace karamar hukuma zuwa cibiyar nagarta, an samar da sabbin kayan aikin likitanci, motocin daukar marasa lafiya da kuma inganta walwalar ma’aikatan lafiya.

Game da ilimi kuwa, ya ce gwamnatin jihar ta ware kashi 26.5 cikin 100 na kasafin kudi ga bangaren ilimi, tare da fadada shirye-shiryen ciyar da dalibai da ilimin kyauta.

Uba Sani ya kuma bayyana cewa yawan yaran da ba sa zuwa makaranta ya ragu daga kimanin 535,000 a shekarar 2023 zuwa 187,720 bayan sabon binciken da gwamnati ta gudanar.

Ya ce wadannan nasarori sun samu ne sakamakon kyakkyawan tsarin tafiyar da kudi, jajircewar gwamnati da kuma saka hannun jari wajen bunkasa rayuwar al’umma.

Share. Facebook Twitter Telegram WhatsApp
Previous ArticleGwamnatin Legas Ta Gurfanar Da Jami’in LAGESC Kan Zargin Karɓar Cin Hancin N20,000
Next Article Sojoji Sun Kama Wata ‘Yar Chadi Da Ake Zargi Da Kai Kwayoyi Ga ‘Yan Ta’adda

Related Posts

Uzodimma Ya Mayar Wa Davido Martani Kan Zaɓen Gwamnan Osun

August 6, 2026

Zaɓen 15 Ga Agusta Zai Isar Da Saƙo Ga APC – Gwamna Adeleke

August 6, 2026

Gwamnatin Tarayya Za Ta Gina Hasumiyoyin Sadarwa 3,700 Domin Haɗa Fiye Da Mutane Miliyan 20 Da Intanet

August 5, 2026

Gwamnatin Osun Ta Sake Raba Tallafin Kuɗi Ga Ma’aikatan Jiha

August 5, 2026
Add A Comment
Leave A Reply Cancel Reply

Latest Posts

Kungiyoyin Premier League Na Gaggawar Kammala Sayayya Kafin Rufe Kasuwar ’Yan Wasa

August 8, 2026

Baturen Spain Ya Zo Legas Neman Masu Damfarar Mahaifiyarsa Ta Soyayya

August 8, 2026

Chelsea Ta Lallasa AC Milan 3-0, Ta Lashe Kofin Indonesia Super Cup

August 8, 2026

Kindly share this story: The National Economic Council Implementation Monitoring Committee has described the Biomedical Science Research and Training Centre (BioRTC) of Yobe State University as one of the best biomedical research facilities in Africa. The committee made the commendation on Friday during its monitoring and assessment visit to the university, where it inspected the institution’s research facilities and other critical infrastructure. The delegation, led by the Borno State Commissioner for Budget and Economic Planning, Dr Maina Yaumi, toured the university’s library, BioRTC, lecture theatres, classrooms and other academic and physical facilities. The Vice-Chancellor of the university, Prof. Muhammad Tahir, was represented during the inspection by the University Librarian, Dr Amina Makintami, who conducted the delegation round the institution. So This Happened (EP 416): Osun Account Freeze Sparks Legal, Political Debate | Punch0:00 / 0:00 She was accompanied by the Registrar, Alhaji Isa Audu Dallari; Bursar, Alhaji Mala Bulama Buni; Director of Works, Abubakar Dikko; Director of Academic Planning, Prof. Ibrahim Umar; and Head of the Office of the Vice-Chancellor, Mohammed Musa. Speaking after the inspection, Yaumi said the committee was impressed by the level of development at the university, adding that it would document its findings and forward identified challenges to the appropriate authorities. “We’ve gone round the university and, honestly speaking, to our utmost surprise, we are really impressed. We never expected seeing what we have seen. “We are going to document our observations, and where we identified challenges, we will forward them to the appropriate organisations for intervention,” he said. The committee chairman singled out the BioRTC for special commendation, describing it as an exceptional facility comparable to leading research centres across the continent. “The BioRTC is exceptional. It is one of the best not only in Nigeria but across Africa. We have not seen anything comparable in many places we have visited,” Yaumi said. He disclosed that the committee would recommend the centre for presentation to the National Economic Council, saying the facility deserved greater national and international visibility. “We have asked the Director of BioRTC, Prof Mahmoud Bukar Maina, and management to prepare a proposal so that the State Governor can present it at the National Economic Council. “Part of our assignment is to identify projects like this because many people do not know that such a facility exists in Yobe State,” he said. According to Yaumi, greater publicity for the research centre could attract researchers, international funding, investors and development partners to the university.

August 8, 2026

Tsaron Bututun Mai Da Gas Ya Zama Muhimmi Ga Zuba Jari Na $20bn — PINL

August 8, 2026
Connect with us
  • Facebook
  • Twitter
  • YouTube
  • WhatsApp
  • Instagram
  • TikTok
Top Posts
Advertisement
© 2026 ASRAH 24 MEDIA. Developed by ENGRMKS & CO..
  • Home
  • About Us
  • Contact Us
  • Privacy Policy

Type above and press Enter to search. Press Esc to cancel.