Close Menu
  • Home
  • News
    • National
    • International
  • Asrah 24 TV
  • Education
  • Health
  • Podcast
  • Politics
  • Sports
  • More
    • Agriculture
    • Business
    • Climate Changes
    • Culture
    • Environment
    • Entertainment
    • Opinion
    • Religious
    • Security
    • Videos
Facebook X (Twitter) YouTube WhatsApp Telegram
Facebook X (Twitter) WhatsApp Telegram
ASRAH 24 MEDIA
Subscribe
  • Home
  • News
    1. National
    2. International
    3. View All

    FTSE Russell Ta Mayar Da Najeriya Matsayin Frontier Market, NGX Ta Ce Wannan Sabon Farko Ne

    August 27, 2026

    CBN Ta Ce Sauye-Sauyen Tattalin Arziki Sun Kafa Tubalin Ci Gaba Da Daidaiton Arzikin Najeriya

    August 6, 2026

    KOTU TA SAMU MACE DA LAIFIN YUNKURIN KASHE ƳAR SHEKARA 9 BAYAN TA YAUDARE TA ZUWA DAJI

    June 26, 2026

    KOTU TA KI SAKIN SOWORE, TA DAGE YANKE HUKUNCI ZUWA 30 GA YUNI

    June 24, 2026

    Cuba Ta Yi Watsi Da Kalam an Trump Na Cewa Ƙasar Za Ta Faɗi

    September 22, 2026

    Trump Ya Kulla Yarjejeniyar Tsaro Da Greenland Da Denmark, Amurka Za Ta Gina Sansanonin Soji Biyu

    September 22, 2026

    NIS Ta Yi Rijistar ’Yan Najeriya 8,552 a Ƙasashen Waje, Birtaniya Ta Fi Yawan Masu Amfana

    September 21, 2026

    Majalisar Dinkin Duniya Ta Yi Allah-wadai da Kai Hari Kan Ofishinta a Libya

    September 8, 2026

    NAF Ta Tabbatar Da Hatsarin Jirgin Soji A Ondo, Mutane 32 Suna Ciki

    October 5, 2026

    Anthony Kila Ya Musanta Zargin Cewa Shi ‘Farfesa Na Ƙarya’ Ne

    October 5, 2026

    Jirgin Sojin Sama Ya Yi Hatsari A Kusa Da Naval Base A Igbokoda, Fasinjoji 25 Da Ma’aikata 7 A Ciki

    October 5, 2026

    Ambaliyar Ruwa Ta Kashe Mutane Biyu, An Rasa Ɗaya A Spain

    October 5, 2026
  • Asrah 24 TV
  • Education

    NUT Ta Koka Kan Rashin Aiwatar Da Albashin Musamman Ga Malamai

    October 5, 2026

    WAEC Ta Naɗa Suleiman Kum A Matsayin Sabon Shugaban Ofishin Najeriya

    October 4, 2026

    Yadda Ilimin Kyauta Na Awolowo Ya Sauya Rayuwata — Tsohon Kakakin JAMB

    October 4, 2026

    Gwamnatin Tarayya Za Ta Zaɓi Malamai 14 Domin Kyautar Shugaban Ƙasa

    October 4, 2026

    Jigawa Ta Dauki Sabbin Malamai 2,020 Domin Cike Gibin Ma’aikata A Makarantu

    October 2, 2026
  • Health

    APM Terminals Ta Bukaci Gaggauta Rage Fitar Da Hayakin Carbon A Bangaren Jiragen Ruwa

    October 4, 2026

    Enugu: An Zargi Wani Matashi Da Kashe Budurwarsa Bayan Rigima Kan HIV

    October 3, 2026

    Ranar Zuciya Ta Duniya: Wayar Da Kai Da Gwaji Da Wuri Na Taimakawa Wajen Kare Zuciya

    September 30, 2026

    Najeriya Ta Yi Wa ’Yan Mata Miliyan 18 Rigakafin HPV Domin Kare Su Daga Sankarar Mahaifa

    September 29, 2026

    Edo Ta Mayar Da Gwajin Da Maganin Zazzabin Cizon Sauro Kyauta A Asibitocin Gwamnati

    September 23, 2026
  • Podcast
  • Politics

    SSANU Ta Ba Gwamnatin Tarayya Wa’adin Kwana 14 Kan Albashin Ma’aikata

    October 5, 2026

    Kotu Ta Tabbatar Da Gbenga Olawepo-Hashim A Matsayin Ɗan Takarar Shugaban Ƙasa Na Accord A 2027

    October 5, 2026

    2027: Ku Zargi Tinubu Idan Mata Ba Su Samu Kujeru Ba — Nkoyo Toyo

    October 5, 2026

    2027: Lauya Ya Gargadi Masu Hasashen Cewa An Riga An San Wanda Zai Ci Zaɓe

    October 5, 2026

    2027: Umahi Ya Ce Peter Obi Ba Barazana Ba Ne Ga Tinubu Da APC

    October 4, 2026
  • Sports

    Japan Open: Alcaraz Ya Kai Ƙarshe Bayan Ya Doke Munar A Wasan Zafi

    October 5, 2026

    Kocin Spain Ya Goyi Bayan Lamine Yamal Ya Zama Fitaccen Jarumin Kwallo

    October 4, 2026

    Yamal Ya Ci Gaba Da Cin Kwallaye, Spain Ta Doke Czech Republic 3-1

    October 3, 2026

    Barcelona Ta Nemi A Dage Wasan Mata Da Real Madrid Saboda Ambaliyar Ruwa

    October 3, 2026

    Zidane Ya Rasa Nasarar Gida, Faransa Da Italiya Sun Tashi 1-1

    October 2, 2026
  • More
    • Agriculture
    • Business
    • Climate Changes
    • Culture
    • Environment
    • Entertainment
    • Opinion
    • Religious
    • Security
    • Videos
ASRAH 24 MEDIA
Home » Majalisar Dinkin Duniya Ta Yi Allah-wadai da Kai Hari Kan Ofishinta a Libya
International

Majalisar Dinkin Duniya Ta Yi Allah-wadai da Kai Hari Kan Ofishinta a Libya

Asrah24 MediaBy Asrah24 MediaSeptember 8, 20263 Mins Read
Facebook Twitter WhatsApp
660d35f32e7d0 1788622031

Majalisar Dinkin Duniya (UN) ta yi kakkausar suka kan kutsen da wasu mutane suka yi cikin wani ofishin ta a Tripoli, babban birnin Libya, inda aka tarar da bakin haure da ke karɓar tallafin jin ƙai.

Majalisar ta bayyana lamarin a matsayin “mummunan aiki mai tsananin tashin hankali”, tare da yin kira da a tabbatar ba a sake samun irin wannan lamari ba.

Majalisar ba ta bayyana takamaiman hukumar da abin ya shafa ba, sai dai wasu bidiyoyi da suka yaɗu a kafafen sada zumunta sun nuna wasu mutane suna tilasta shiga harabar Hukumar Kula da Hijira ta Majalisar Dinkin Duniya (IOM) da ke Tripoli.

A cikin bidiyon, an ga mutanen suna lalata tare da tarwatsa kayayyakin ofishin, yayin da aka kori wasu daga cikin mutanen da ke cikin harabar.

UN Ta Bukaci A Binciki Lamarin

IOM ta bayyana cewa Majalisar Dinkin Duniya a Libya ta yi Allah-wadai da abubuwan da suka faru a harabar cibiyar hidimar jin ƙai da wata hukumar Majalisar ke gudanarwa a Tripoli.

Majalisar ta ce ta san cewa hukumomin Libya sun ɗauki matakan gaggawa domin mayar da martani ga lamarin tare da gudanar da bincike kan yadda abin ya faru.

Ta ce binciken zai mayar da hankali kan “ayyukan da suka shafi ma’aikatan Majalisar da kuma mutanen da ke zuwa cibiyar domin samun ayyukan jin ƙai.”

Sai dai UN ta jaddada cewa ba za a sake yarda da irin waɗannan abubuwa su faru ba.

Batun Bakin Haure Ya Haifar da Ce-ce-ku-ce

Lamarin ya zo ne a daidai lokacin da batun bakin haure ke haifar da muhawara mai zafi a Libya, musamman zargin cewa akwai wasu tsare-tsare na mayar da kasar wajen da za a zaunar da bakin haure na dindindin.

A cikin ‘yan watannin baya, masu zanga-zanga sun riƙa taruwa a wajen ofisoshin hukumomin Majalisar Dinkin Duniya da suka haɗa da IOM da kuma Hukumar Kula da ‘Yan Gudun Hijira ta Majalisar Dinkin Duniya (UNHCR).

Masu zanga-zangar sun yi kira da a rufe waɗannan ofisoshin gaba ɗaya tare da korar ma’aikatansu daga kasar.

UN Ta Yi Kira da A Daina Yaɗa Bayanai Marasa Tabbaci

Majalisar Dinkin Duniya ta kuma yi kira ga jama’a da su dogara da sahihan bayanai da aka tabbatar kafin yaɗa labarai a kafafen sada zumunta da sauran wuraren jama’a.

Ta ce za ta ci gaba da aiki tare da hukumomin Libya da al’ummomin yankin domin samun mafita da kuma tabbatar da ayyukan jin ƙai sun ci gaba cikin aminci.

Tun bayan kifar da gwamnatin Muammar Gaddafi a shekarar 2011, Libya ta kasance cikin rikicin siyasa da rashin zaman lafiya, inda kasar ta rabu tsakanin gwamnatoci biyu masu adawa da juna.

Wannan rashin zaman lafiya ya kuma ba masu safarar mutane da ‘yan fasa-kwauri damar kafa hanyoyin ɓoye na safarar bakin haure da ke ƙoƙarin tsallaka Bahar Rum zuwa ƙasashen Turai.

Share. Facebook Twitter Telegram WhatsApp
Previous ArticleBurnley Ta Dauki Jamie Vardy Bayan Shekaru 13 a Leicester City
Next Article Gwamnatin Lagos Ta Gurfanar da Fiye da Mutane 100 Kan Zargin Tauye Doka

Related Posts

Cuba Ta Yi Watsi Da Kalam an Trump Na Cewa Ƙasar Za Ta Faɗi

September 22, 2026

Trump Ya Kulla Yarjejeniyar Tsaro Da Greenland Da Denmark, Amurka Za Ta Gina Sansanonin Soji Biyu

September 22, 2026

NIS Ta Yi Rijistar ’Yan Najeriya 8,552 a Ƙasashen Waje, Birtaniya Ta Fi Yawan Masu Amfana

September 21, 2026

Ofishin Jakadancin Jamus Ya Gargadi ’Yan Najeriya Kan Masu Taimakawa Wajen Visa

August 26, 2026
Add A Comment
Leave A Reply Cancel Reply

Latest Posts

’Yan Sanda Sun Gayyaci Ɗan Takarar Majalisar Kano Kan Zargin Nuna Bindiga A Bidiyo

October 5, 2026

SSANU Ta Ba Gwamnatin Tarayya Wa’adin Kwana 14 Kan Albashin Ma’aikata

October 5, 2026

NUT Ta Koka Kan Rashin Aiwatar Da Albashin Musamman Ga Malamai

October 5, 2026

Kisan A Motor Park: Osun Amotekun Ta Bayyana Dalilin Mika Jami’anta Hudu Ga ’Yan Sanda

October 5, 2026

NAF Ta Tabbatar Da Hatsarin Jirgin Soji A Ondo, Mutane 32 Suna Ciki

October 5, 2026
Connect with us
  • Facebook
  • Twitter
  • YouTube
  • WhatsApp
  • Instagram
  • TikTok
Top Posts
Advertisement
© 2026 ASRAH 24 MEDIA. Developed by ENGRMKS & CO..
  • Home
  • About Us
  • Contact Us
  • Privacy Policy

Type above and press Enter to search. Press Esc to cancel.