Babbar Kotun Tarayya da ke Abuja ta bukaci a gabatar da Nnamdi Kanu a gabanta don cigaba da shari’ar da gwamnatin tarayya ta shigar da shi kan zargin cin amanar kasa. Kanu, wanda shi ne jagoran kungiyar IPOB mai rajin ballewa daga Najeriya, zai ci gaba da fuskantar shari’a karkashin Mai shari’a Binta Nyako, wacce a baya ta nesanta kanta daga sauraron karar.
Babbar Kotun Tarayya Za Ta Cigaba da Shari’ar Nnamdi Kanu a Ranar 10 Ga Fabrairu
Previous ArticleMajalisar Wakilai Na Shirin Kirkiro Jahohi 31 a Najeriya,
Related Posts
Add A Comment
