Close Menu
  • Home
  • News
    • National
    • International
  • Asrah 24 TV
  • Education
  • Health
  • Podcast
  • Politics
  • Sports
  • More
    • Agriculture
    • Business
    • Climate Changes
    • Culture
    • Environment
    • Entertainment
    • Opinion
    • Religious
    • Security
    • Videos
Facebook X (Twitter) YouTube WhatsApp Telegram
Facebook X (Twitter) WhatsApp Telegram
ASRAH 24 MEDIA
Subscribe
  • Home
  • News
    1. National
    2. International
    3. View All

    Najeriya Ta Kai Dala $18.4 Biliyan a Cinikayyar Cikin Afirka a 2024

    June 28, 2025

    Afreximbank Ta Ba Najeriya Tallafin $50 Biliyan Don Manyan Ayyuka

    June 28, 2025

    Mutane 28 sun mutu sakamakon gudun wuce sa’a a jihar Ondo- FRSC

    February 2, 2025

    Najeriya Ta Fuskanci Limit na Visa zuwa Amurka – 3 Mako Kaɗai!

    July 9, 2025

    Gwamnatin Tarayya Tare da Faransa Za Su Inganta ICT a Jami’o’in Najeriya da Tallafin Naira Biliyan 38

    July 4, 2025

    Zafin Rana Mai Tsanani Ya Ɓarke a Turai: Matsalar Heat Dome

    June 30, 2025

    Najeriya Ta Samu Jarin Waje Har Dala Biliyan 2.5 Daga Masarautar Saudiyya

    June 29, 2025

    Jihohi sun raba Naira biliyan 22.9 a matsayin kudin gyaran muhalli

    September 1, 2025

    Gwamna Bago Ya Rusa Majalisar Ministocinsa a Neja

    September 1, 2025

    Atiku Ya Bukaci Jam’iyyun Adawa Su Ƙi Karɓar Sakamakon Zaɓen Rivers

    September 1, 2025

    Tinubu ya na adalci ga kowanne yanki na ƙasar nan – Ministan Yaɗa Labarai

    September 1, 2025
  • Asrah 24 TV
  • Education

    CP FCT Ya Ziyarci CBT Centres, Ya Tabbatar da Tsaro Yayin JAMB UTME

    April 16, 2026

    Fiye da miliyan 2.2 za su rubuta UTME 2026 a fadin Najeriya

    April 16, 2026

    An Gargadi Dalibai su Gina Hali da Jagoranci a LAPO Institute

    April 15, 2026

    Gwamnatin Katsina ta horas da ma’aurata 1,000 kafin bikin ‘Auren Gata’

    April 9, 2026

    Ƴar Najeriya ta lashe gasar iya Turanci ta duniya a London

    August 5, 2025
  • Health

    Ka guji sayen kayayyakin da ba su da lakabi ko rajista – CPC Imo ta yi gargadi

    April 15, 2026

    Likita ya danganta yawaitar cutar koda da rashin shan ruwa da yawan amfani da maganin ciwo

    April 15, 2026

    NARD ta goyi bayan yajin aiki na sa’o’i 48 a Delta kan dukan likitoci

    April 13, 2026

    Shugaban Karamar Hukumar Kosofe Ya Fallasa Shago da Salon Gashi a Cikin Bandaki a Kasuwar Lagos

    April 11, 2026

    Gwamnatin Abia da Likitocin Amurka Za Su Gudanar da Aikin Jinya Kyauta

    April 11, 2026
  • Podcast
  • Politics

    CAC Ta Tabbatar da Kutse a Tsarin Kwamfuta, Ta Fara Bincike Kan Tsaro

    April 16, 2026

    Democrat Sun Kaddamar da Yunkurin Tsige Shugaban Pentagon, Hegseth

    April 16, 2026

    Nasarawa Gov Faults Leaders for Calling Salaries, Roads Achievements

    April 16, 2026

    Fadar Shugaban Kasa ta ce Kudancin Najeriya ya kammala rabon mulki kafin 2027

    April 16, 2026

    Gwamnan Ogun ya amince da hutun rana guda a mako, da ₦10,000 kudin sufuri ga ma’aikata

    April 16, 2026
  • Sports

    NFF: Dr. Terry Eguaoje Ya Samu Sabon Lasisin Koyar da Koci daga Amurka

    April 16, 2026

    Tsohon Mai Tsaron Raga na Arsenal, Alex Manninger, Ya Rasu a Hatsarin Mota

    April 16, 2026

    Inter Miami ta Nada Guillermo Hoyos Sabon Koci

    April 16, 2026

    Inter Miami ta Nada Guillermo Hoyos Sabon Koci

    April 16, 2026

    Mikel Obi Ya Caccaki Barcelona Kan Fitar Su Daga Champions League

    April 16, 2026
  • More
    • Agriculture
    • Business
    • Climate Changes
    • Culture
    • Environment
    • Entertainment
    • Opinion
    • Religious
    • Security
    • Videos
ASRAH 24 MEDIA
Home » Tinubu ya na adalci ga kowanne yanki na ƙasar nan – Ministan Yaɗa Labarai
News

Tinubu ya na adalci ga kowanne yanki na ƙasar nan – Ministan Yaɗa Labarai

Asrah24 MediaBy Asrah24 MediaSeptember 1, 20252 Mins Read
Facebook Twitter WhatsApp

IMG 4634Gwamnatin tarayya ta ce Shugaba Bola Tinubu ya nuna adalci wajen rabon ayyuka da nade-nade a dukkan yankunan ƙasar.

Ministan Yaɗa Labarai Mohammed Idris ne, ya bayyana haka a ranar Lahadi, inda ya ce rade-radin cewa Shugaba Tinubu na fifita wasu yankuna “ƙarya ce da wacce babu gaskiya a ciki.”

A cewarsa, gwamnatin Tinubu ta tabbatar da daidaito a rabon manyan ayyuka kamar hanyoyi, gadoji, layin dogo da cibiyoyin kiwon lafiya, tare da samar da fiye da guraben aiki 250,000.

Idris ya ce Arewa maso Yamma ce ta fi cin gajiyar ayyukan da aka amince da su, inda ta samu sama da kashi 40% na jimillar kuɗaɗen ayyuka, wato Naira tiriliyan 5.97.

Yankin Kudu maso Kudu ya samu Naira tiriliyan 2.41, Arewa ta Tsakiya Naira tiriliyan 1.13, Kudu maso Gabas Naira biliyan 407, Arewa maso Gabas Naira biliyan 400, yayin da Kudu maso Yamma (banda Lagos) ta samu Naira biliyan 604.

Ya kuma bayyana cewa adalci ya bayyana a nade-naden shugaba Tinubu, tare da kafa sabbin hukumomin raya yankuna guda biyar da ma’aikatar kiwon dabbobi.

Ministan ya jaddada cewa Tinubu na gina manyan ayyukan kasa domin kowa ya ci gajiyar su, yana mai cewa: “Babu wani yanki da za a bari a baya.”

Share. Facebook Twitter Telegram WhatsApp
Previous ArticleAn Kama Fitaccen Ɗan Daba da Abokinsa a Kano Saboda Bidiyon Nuna Makamai da Yaɗu Sosai
Next Article Atiku Ya Bukaci Jam’iyyun Adawa Su Ƙi Karɓar Sakamakon Zaɓen Rivers

Related Posts

Jihohi sun raba Naira biliyan 22.9 a matsayin kudin gyaran muhalli

September 1, 2025

Gwamna Bago Ya Rusa Majalisar Ministocinsa a Neja

September 1, 2025

Atiku Ya Bukaci Jam’iyyun Adawa Su Ƙi Karɓar Sakamakon Zaɓen Rivers

September 1, 2025

An Kama Fitaccen Ɗan Daba da Abokinsa a Kano Saboda Bidiyon Nuna Makamai da Yaɗu Sosai

August 28, 2025
Add A Comment
Leave A Reply Cancel Reply

Latest Posts

Sarkin Musulmi Ya Bukaci A Lura da Watan Zulki’ida 1447AH

April 16, 2026

NFF: Dr. Terry Eguaoje Ya Samu Sabon Lasisin Koyar da Koci daga Amurka

April 16, 2026

Ma’aikacin SEC Ya Bi Sawun Tinubu, Ya Fara Ba da Tallafin N10,000 ga Sojoji da ‘Yan Sanda

April 16, 2026

Tsohon Mai Tsaron Raga na Arsenal, Alex Manninger, Ya Rasu a Hatsarin Mota

April 16, 2026

Philanthropist Azeez Yusuf Ya Shiga Tseren Kujerar Majalisar Dokoki a Legas

April 16, 2026
Connect with us
  • Facebook
  • Twitter
  • YouTube
  • WhatsApp
  • Instagram
  • TikTok
Top Posts
Advertisement
© 2026 ASRAH 24 MEDIA. Developed by ENGRMKS & CO..
  • Home
  • About Us
  • Contact Us
  • Privacy Policy

Type above and press Enter to search. Press Esc to cancel.