Close Menu
  • Home
  • News
    • National
    • International
  • Asrah 24 TV
  • Education
  • Health
  • Podcast
  • Politics
  • Sports
  • More
    • Agriculture
    • Business
    • Climate Changes
    • Culture
    • Environment
    • Entertainment
    • Opinion
    • Religious
    • Security
    • Videos
Facebook X (Twitter) YouTube WhatsApp Telegram
Facebook X (Twitter) WhatsApp Telegram
ASRAH 24 MEDIA
Subscribe
  • Home
  • News
    1. National
    2. International
    3. View All

    Najeriya Ta Kai Dala $18.4 Biliyan a Cinikayyar Cikin Afirka a 2024

    June 28, 2025

    Afreximbank Ta Ba Najeriya Tallafin $50 Biliyan Don Manyan Ayyuka

    June 28, 2025

    Mutane 28 sun mutu sakamakon gudun wuce sa’a a jihar Ondo- FRSC

    February 2, 2025

    Najeriya Ta Fuskanci Limit na Visa zuwa Amurka – 3 Mako Kaɗai!

    July 9, 2025

    Gwamnatin Tarayya Tare da Faransa Za Su Inganta ICT a Jami’o’in Najeriya da Tallafin Naira Biliyan 38

    July 4, 2025

    Zafin Rana Mai Tsanani Ya Ɓarke a Turai: Matsalar Heat Dome

    June 30, 2025

    Najeriya Ta Samu Jarin Waje Har Dala Biliyan 2.5 Daga Masarautar Saudiyya

    June 29, 2025

    Jihohi sun raba Naira biliyan 22.9 a matsayin kudin gyaran muhalli

    September 1, 2025

    Gwamna Bago Ya Rusa Majalisar Ministocinsa a Neja

    September 1, 2025

    Atiku Ya Bukaci Jam’iyyun Adawa Su Ƙi Karɓar Sakamakon Zaɓen Rivers

    September 1, 2025

    Tinubu ya na adalci ga kowanne yanki na ƙasar nan – Ministan Yaɗa Labarai

    September 1, 2025
  • Asrah 24 TV
  • Education

    CP FCT Ya Ziyarci CBT Centres, Ya Tabbatar da Tsaro Yayin JAMB UTME

    April 16, 2026

    Fiye da miliyan 2.2 za su rubuta UTME 2026 a fadin Najeriya

    April 16, 2026

    An Gargadi Dalibai su Gina Hali da Jagoranci a LAPO Institute

    April 15, 2026

    Gwamnatin Katsina ta horas da ma’aurata 1,000 kafin bikin ‘Auren Gata’

    April 9, 2026

    Ƴar Najeriya ta lashe gasar iya Turanci ta duniya a London

    August 5, 2025
  • Health

    Ka guji sayen kayayyakin da ba su da lakabi ko rajista – CPC Imo ta yi gargadi

    April 15, 2026

    Likita ya danganta yawaitar cutar koda da rashin shan ruwa da yawan amfani da maganin ciwo

    April 15, 2026

    NARD ta goyi bayan yajin aiki na sa’o’i 48 a Delta kan dukan likitoci

    April 13, 2026

    Shugaban Karamar Hukumar Kosofe Ya Fallasa Shago da Salon Gashi a Cikin Bandaki a Kasuwar Lagos

    April 11, 2026

    Gwamnatin Abia da Likitocin Amurka Za Su Gudanar da Aikin Jinya Kyauta

    April 11, 2026
  • Podcast
  • Politics

    CAC Ta Tabbatar da Kutse a Tsarin Kwamfuta, Ta Fara Bincike Kan Tsaro

    April 16, 2026

    Democrat Sun Kaddamar da Yunkurin Tsige Shugaban Pentagon, Hegseth

    April 16, 2026

    Nasarawa Gov Faults Leaders for Calling Salaries, Roads Achievements

    April 16, 2026

    Fadar Shugaban Kasa ta ce Kudancin Najeriya ya kammala rabon mulki kafin 2027

    April 16, 2026

    Gwamnan Ogun ya amince da hutun rana guda a mako, da ₦10,000 kudin sufuri ga ma’aikata

    April 16, 2026
  • Sports

    NFF: Dr. Terry Eguaoje Ya Samu Sabon Lasisin Koyar da Koci daga Amurka

    April 16, 2026

    Tsohon Mai Tsaron Raga na Arsenal, Alex Manninger, Ya Rasu a Hatsarin Mota

    April 16, 2026

    Inter Miami ta Nada Guillermo Hoyos Sabon Koci

    April 16, 2026

    Inter Miami ta Nada Guillermo Hoyos Sabon Koci

    April 16, 2026

    Mikel Obi Ya Caccaki Barcelona Kan Fitar Su Daga Champions League

    April 16, 2026
  • More
    • Agriculture
    • Business
    • Climate Changes
    • Culture
    • Environment
    • Entertainment
    • Opinion
    • Religious
    • Security
    • Videos
ASRAH 24 MEDIA
Home » Sojojin Najeriya Sun Kashe Manyan Kwamandojin Bello Turji-Hafsan Hafsoshin Tsaro
Security

Sojojin Najeriya Sun Kashe Manyan Kwamandojin Bello Turji-Hafsan Hafsoshin Tsaro

Asrah24 MediaBy Asrah24 MediaFebruary 8, 20251 Min Read
Facebook Twitter WhatsApp
e265bb62 a95f 4c5e a0cd 2144fded57b0

Hafsan hafsoshin tsaron Nigeria, Christopher Musa, ya bayyana cewa dakarun soji sun kashe manyan kwamandojin da ke taimakawa fitaccen dan ta’adda, Bello Turji. Musa ya fadi hakan ne a Abuja ranar Juma’a.

A baya an yi jita-jitar cewa an kashe Turji yayin wani farmaki a Zamfara, amma daga bisani rundunar sojin ta karyata hakan. Duk da haka, sojoji sun tabbatar da cewa suna daf da kawo karshen Turji, wanda ya addabi Zamfara, Katsina da yankunan kewaye da hare-hare, garkuwa da mutane da satar dabbobi.

Share. Facebook Twitter Telegram WhatsApp
Previous ArticleBabbar Kotun Tarayya Za Ta Cigaba da Shari’ar Nnamdi Kanu a Ranar 10 Ga Fabrairu
Next Article Yan Bindiga Sun Sace Masallata 10 a Jihar Sokoto-Yan Sanda,

Related Posts

Ma’aikacin SEC Ya Bi Sawun Tinubu, Ya Fara Ba da Tallafin N10,000 ga Sojoji da ‘Yan Sanda

April 16, 2026

Gwamnatin Tarayya Ta Sake Horar da Tsoffin Mayakan Boko Haram 744 a Gombe

April 16, 2026

Shugabar TOS Group ta Shiga Cikin Tutu Fellowship Cohort 2026

April 16, 2026

‘Yan sanda sun mika wanda ake zargi da kisan kai da safarar miyagun kwayoyi zuwa Birtaniya

April 16, 2026
Add A Comment
Leave A Reply Cancel Reply

Latest Posts

Sarkin Musulmi Ya Bukaci A Lura da Watan Zulki’ida 1447AH

April 16, 2026

NFF: Dr. Terry Eguaoje Ya Samu Sabon Lasisin Koyar da Koci daga Amurka

April 16, 2026

Ma’aikacin SEC Ya Bi Sawun Tinubu, Ya Fara Ba da Tallafin N10,000 ga Sojoji da ‘Yan Sanda

April 16, 2026

Tsohon Mai Tsaron Raga na Arsenal, Alex Manninger, Ya Rasu a Hatsarin Mota

April 16, 2026

Philanthropist Azeez Yusuf Ya Shiga Tseren Kujerar Majalisar Dokoki a Legas

April 16, 2026
Connect with us
  • Facebook
  • Twitter
  • YouTube
  • WhatsApp
  • Instagram
  • TikTok
Top Posts
Advertisement
© 2026 ASRAH 24 MEDIA. Developed by ENGRMKS & CO..
  • Home
  • About Us
  • Contact Us
  • Privacy Policy

Type above and press Enter to search. Press Esc to cancel.