Browsing: News
Buba Galadima ya ce zai yi wahalar gaske Kwankwaso ya haɗa hannu da jam’iyyar APC domin samun nasarar Bola Tinubu…
Shigowar jari zuwa Najeriya ya kai dala biliyan 5.6 a farkon kwata na shekarar 2025, in ji rahoton Hukumar Ƙididdiga…
Shugaban Najeriya, Bola Tinubu ya amince da rage farashin wankin ƙoda daga naira 50,000 zuwa naira 12,000 a manyan asibitocin…
Jam’iyyar PDP na fuskantar sabbin rikice-rikice a cikin gida, domin shugabanninta sun kasa haduwa a kan wanda za su tsayar…
Tsohon ɗan majalisar tarayya, Sanata Shehu Sani, ya shawarci tsohon shugaban ƙasa Goodluck Jonathan da kada ya sake tsayawa takarar…
A zaɓukan cike gurbin da aka yi a Najeriya a ƙarshen mako, ana ganin sakamakon sun zo da ba-zata, musamman…
Mummunan al’amari ya auku a unguwar Hotoron Yan Dodo, ƙaramar hukumar Tarauni, jihar Kano, inda cutar mashaƙo (diphtheria) ta yi…
Aƙalla mutum 40 ne ake nema bayan haɗarin kwale-kwale a ƙaramar hukumar Goronyo ta jihar Sokoto da ke arewa maso…
Ruwan sama mai ƙarfi ya mamaye garin Potiskum a Jihar Yobe, inda ambaliya ta lalata gidaje da dama tare da…
Jam’iyyar NNPP ta ƙalubalanci sakamakon zaɓen cike gurbi na majalisar jiha a Ghari/Tsanyawa, tana mai zargin hukumar zaɓe INEC da…