Jam’iyyar PDP na fuskantar sabbin rikice-rikice a cikin gida, domin shugabanninta sun kasa haduwa a kan wanda za su tsayar da shi takarar shugaban ƙasa a zaɓen shekarar 2027 — tsohon shugaban ƙasa Goodluck Jonathan, tsohon gwamnan jihar Anambra Peter Obi, ko kuma gwamnan jihar Oyo Seyi Makinde.
Add A Comment