Close Menu
  • Home
  • News
    • National
    • International
  • Asrah 24 TV
  • Education
  • Health
  • Podcast
  • Politics
  • Sports
  • More
    • Agriculture
    • Business
    • Climate Changes
    • Culture
    • Environment
    • Entertainment
    • Opinion
    • Religious
    • Security
    • Videos
Facebook X (Twitter) YouTube WhatsApp Telegram
Facebook X (Twitter) WhatsApp Telegram
ASRAH 24 MEDIA
Subscribe
  • Home
  • News
    1. National
    2. International
    3. View All

    Najeriya Ta Kai Dala $18.4 Biliyan a Cinikayyar Cikin Afirka a 2024

    June 28, 2025

    Afreximbank Ta Ba Najeriya Tallafin $50 Biliyan Don Manyan Ayyuka

    June 28, 2025

    Mutane 28 sun mutu sakamakon gudun wuce sa’a a jihar Ondo- FRSC

    February 2, 2025

    Najeriya Ta Fuskanci Limit na Visa zuwa Amurka – 3 Mako Kaɗai!

    July 9, 2025

    Gwamnatin Tarayya Tare da Faransa Za Su Inganta ICT a Jami’o’in Najeriya da Tallafin Naira Biliyan 38

    July 4, 2025

    Zafin Rana Mai Tsanani Ya Ɓarke a Turai: Matsalar Heat Dome

    June 30, 2025

    Najeriya Ta Samu Jarin Waje Har Dala Biliyan 2.5 Daga Masarautar Saudiyya

    June 29, 2025

    Jihohi sun raba Naira biliyan 22.9 a matsayin kudin gyaran muhalli

    September 1, 2025

    Gwamna Bago Ya Rusa Majalisar Ministocinsa a Neja

    September 1, 2025

    Atiku Ya Bukaci Jam’iyyun Adawa Su Ƙi Karɓar Sakamakon Zaɓen Rivers

    September 1, 2025

    Tinubu ya na adalci ga kowanne yanki na ƙasar nan – Ministan Yaɗa Labarai

    September 1, 2025
  • Asrah 24 TV
  • Education

    Ƴar Najeriya ta lashe gasar iya Turanci ta duniya a London

    August 5, 2025

    Yan Kano 3 Sun Yi Nasarar Lashe Gasar Nazarin Tarihin Shehu Usman Dan Fodio A Najeriya Wani gagarumin farin ciki ya bayyana a jihar Kano bayan dalibai uku daga makarantar Rumfa College suka lashe gasar kasa ta nazarin tarihin Shehu Usman Dan Fodio da aka gudanar a Abuja. Gasar wadda ta haɗa jihohi 17 na Arewa, ta nuna hazakar matasan Kano inda suka samu kashi 96% na maki gabaɗaya. > “Mun yi nasara ne saboda muna jin dadin tarihinmu. Shehu Dan Fodio ya ba mu abin alfahari,” in ji ɗaya daga cikin daliban da suka yi nasara. Gwamnatin Kano ta sha alwashin ba su kyautar karatu da tallafi na musam

    August 1, 2025

    NSUBEB ta Bukaci ‘Yan NYSC su Auri Mutane a Jihar Nasarawa

    July 10, 2025

    Ɗalibar Najeriya Ta Lashe Gwarzon Daliba A Oxford

    June 29, 2025

    Gwamnatin Kano ta baiwa dalibai hutun bikin Sallah Babba

    June 1, 2025
  • Health

    WHO Ta Tabbatar Da Sabon Magani Mai Karfi Akan Ciwon Sikila da Sankarau

    June 29, 2025

    Gwamnatin Najeriya za ta fara bada agajin gaggawa kyauta ga marasa Lafiya a Kano

    May 17, 2025

    Cutar Zazzabin Lassa Ta Hallaka Mutane 80 a Najeriya Cikin Mako Daya

    February 25, 2025

    Mutane 28 sun mutu sakamakon gudun wuce sa’a a jihar Ondo- FRSC

    February 2, 2025
  • Podcast
  • Politics

    Gwamnatin Kano Ta Kaddamar da Yakin Kakkabe Malaria

    July 30, 2025

    Keyamo ya Caccaki Atiku kan Sauya Sheka a Lokacin Makokin Rasuwar Buhari

    July 17, 2025

    Gwamna Abba Yusuf Ya Nada Sabon Chief of Staff da DG Special Services

    July 13, 2025

    Gwamnatin Kano Na Neman Ƙara Jiha Guda da Kananan Hukumomi 26

    July 13, 2025

    Yabo Gagarumi Ga Gwamna Abba Yusuf Kan Tsare-Tsaren Hajjin Bana

    July 13, 2025
  • Sports

    Ahmed Musa Ya Yi Alkawarin Dawo da Kano Pillars Zuwa Matsayinta na Gaba da Gaba a Afrika

    July 10, 2025

    Tsohon Goalkeeper Peter Rufai Ya Rasu

    July 4, 2025

    Najeriya ta doke kasar Egyp da ci 4-1: U-20 AFCON

    May 19, 2025

    FIFA ta amince da kasashe 48 su halarci gasar cin kofin Duniya ta Mata a shekarar 2031

    May 10, 2025

    Flying Eagles ta doke kasar Egyp a shirye-shiryen fara tun karar gasar AFCON

    April 23, 2025
  • More
    • Agriculture
    • Business
    • Climate Changes
    • Culture
    • Environment
    • Entertainment
    • Opinion
    • Religious
    • Security
    • Videos
ASRAH 24 MEDIA
Home » Gwamnatin Tarayya ta Kaddamar da shirin samar da wutar lantarki ta hasken rana har na naira biliyan 100
News

Gwamnatin Tarayya ta Kaddamar da shirin samar da wutar lantarki ta hasken rana har na naira biliyan 100

Asrah24 MediaBy Asrah24 MediaAugust 9, 20252 Mins Read
Facebook Twitter WhatsApp

IMG 2441Shirin Gwamnati na Samar da Wutar Lantarki ta Hanyar Hasken Rana Na Ƙasa (National Public Sector Solarization Initiative, (NPSSI)” domin samar da wutar lantarki ta hasken rana ga muhimman cibiyoyin gwamnati a fadin kasar nan, tare da fara zuba jarin naira biliyan 100 a matakin farko.

Hukumar Raya Wutar Lantarki ta Karkara (REA) ce za ta aiwatar da shirin, wanda zai bai wa makarantu, asibitoci, ofisoshin gwamnati, wuraren tsaro da sauran muhimman cibiyoyi damar samun wuta mai dorewa.

An kaddamar da shirin ne bayan rattaba hannu kan yarjejeniyar fahimtar juna tsakanin REA, Ofishin Kasafin Kudi na Tarayya, Hukumar InfraCorp da Ma’aikatar Kudi ta MOFI a Abuja.

Shugaban REA, Malam Abba Abubakar Aliyu, ya bayyana cewa NPSSI wani shiri ne na musamman da gwamnati ta jagoranta domin rage dogaro da man dizal da kuma rage gurɓatar muhalli, tare da bunkasa kirkire-kirkire a masana’antun cikin gida.

Ya ce mataki na farko na shirin ya samu cikakken kudin gwamnati, yayin da matakai na gaba za su kasance ta hanyar zuba hannun jarin masu zaman kansu daga cikin gida da kasashen waje, ba tare da dogaro da gwamnati ba.

Shugaban Ofishin Kasafin Kudi na Tarayya, Dakta Tanimu Yakubu, ya ce wannan mataki zai taimaka wajen rage gibin samar da wutar lantarki da kuma kara inganta tsarin kashe kudaden gwamnati.

Shugaban Hukumar InfraCorp, Dakta Lazarus Angbazo, ya ce shirin ya zama sabon salo na hada-hadar kudade wajen samar da kayayyakin more rayuwa a Najeriya, domin gwamnati kadai ba za ta iya magance matsalar wutar lantarki ba.

Shi ma Darakta-Janar na MOFI, Dakta Armstrong Takang, wanda aka wakilta, ya jaddada muhimmancin kirkirar sabbin tsare-tsaren kasuwanci da za su rage farashin wuta tare da fadada damar samun ta, musamman ta hanyar karkatar da tsarin samar da makamashi daga man fetur zuwa wasu hanyoyi masu dorewa.

Share. Facebook Twitter Telegram WhatsApp
Previous ArticleBabu gaskiya a rahoton cewa bamu samu masu zuba jari a Kano ba—Gwamnati
Next Article Gwamna Abba Kabir Yusuf ya Kori Mai Taimaka masa na Musamman, Abubakar Umar Sharada kan samun sa da hannu wajen kitsa belin Sulaiman Danwawu

Related Posts

Jihohi sun raba Naira biliyan 22.9 a matsayin kudin gyaran muhalli

September 1, 2025

Gwamna Bago Ya Rusa Majalisar Ministocinsa a Neja

September 1, 2025

Atiku Ya Bukaci Jam’iyyun Adawa Su Ƙi Karɓar Sakamakon Zaɓen Rivers

September 1, 2025

Tinubu ya na adalci ga kowanne yanki na ƙasar nan – Ministan Yaɗa Labarai

September 1, 2025
Add A Comment
Leave A Reply Cancel Reply

Latest Posts

Jihohi sun raba Naira biliyan 22.9 a matsayin kudin gyaran muhalli

September 1, 2025

Gwamna Bago Ya Rusa Majalisar Ministocinsa a Neja

September 1, 2025

Atiku Ya Bukaci Jam’iyyun Adawa Su Ƙi Karɓar Sakamakon Zaɓen Rivers

September 1, 2025

Tinubu ya na adalci ga kowanne yanki na ƙasar nan – Ministan Yaɗa Labarai

September 1, 2025

An Kama Fitaccen Ɗan Daba da Abokinsa a Kano Saboda Bidiyon Nuna Makamai da Yaɗu Sosai

August 28, 2025
Connect with us
  • Facebook
  • Twitter
  • YouTube
  • WhatsApp
  • Instagram
  • TikTok
Top Posts
Advertisement
© 2026 ASRAH 24 MEDIA. Developed by ENGRMKS & CO..
  • Home
  • About Us
  • Contact Us
  • Privacy Policy

Type above and press Enter to search. Press Esc to cancel.