Shugaban Masu Rinjaye na majalisar Malam Lawan Hussaini Dala ne ya bayyana hakan lokacin da aka gabatar da dokar kafa sabuwar Hukumar Kula da Dokokin Ababen Hawa ta jihar Kano wadda ita ce ke da alhakin kula da masu karya dokokin hanyar.
Inda tace Aikin KAROTA kawai kula da cunkoson ababen Hawa a ko Wanne Titin fadin jihar kanon .
