Alhaji Aliko Dangote ya bayyana cewa gina matatar man fetur da ya yi shi ne babban hatsarin da ya taɓa fuskanta a rayuwarsa. Attajirin ya ce, da matatar bata fara aiki ba, hakan na iya hallaka shi. Dangote ya kashe dala biliyan 23 wajen gina matatar, tare da fuskantar manyan kalubale. Ya bayyana hakan ne a wata hira da mujallar Forbes a jiya Litinin.
Related Posts
Add A Comment
