Masu sarrafa kayayyaki da masana tattalin arziki sun kalubalanci sabon harajin kaso 4% da hukumar Kwastam ta kasa ta sanya kan kayayyakin da ake shigo da su daga kasashen waje. Sun bayyana damuwa cewa karin zai jefa ‘yan Najeriya cikin matsin tattalin arziki, tare da karya alkawarin gwamnatin tarayya na rage tashin farashin kayayyaki a 2025. Bincike a tashar Tin-Can dake Lagos ya nuna an fara karbar harajin, wanda masana ke cewa zai gurgunta kasuwanci da shigo da kaya ta ruwa.
Previous ArticleGwamna Dauda Lawan Dare : Zanyi Sulhu da Yan’Bindiga
Next Article Kotun Tarayya Ta Jingine Shari’ar Nnamdi Kanu
Related Posts
Add A Comment
