Close Menu
  • Home
  • News
    • National
    • International
  • Asrah 24 TV
  • Education
  • Health
  • Podcast
  • Politics
  • Sports
  • More
    • Agriculture
    • Business
    • Climate Changes
    • Culture
    • Environment
    • Entertainment
    • Opinion
    • Religious
    • Security
    • Videos
Facebook X (Twitter) YouTube WhatsApp Telegram
Facebook X (Twitter) WhatsApp Telegram
ASRAH 24 MEDIA
Subscribe
  • Home
  • News
    1. National
    2. International
    3. View All

    FTSE Russell Ta Mayar Da Najeriya Matsayin Frontier Market, NGX Ta Ce Wannan Sabon Farko Ne

    August 27, 2026

    CBN Ta Ce Sauye-Sauyen Tattalin Arziki Sun Kafa Tubalin Ci Gaba Da Daidaiton Arzikin Najeriya

    August 6, 2026

    KOTU TA SAMU MACE DA LAIFIN YUNKURIN KASHE ƳAR SHEKARA 9 BAYAN TA YAUDARE TA ZUWA DAJI

    June 26, 2026

    KOTU TA KI SAKIN SOWORE, TA DAGE YANKE HUKUNCI ZUWA 30 GA YUNI

    June 24, 2026

    Cuba Ta Yi Watsi Da Kalam an Trump Na Cewa Ƙasar Za Ta Faɗi

    September 22, 2026

    Trump Ya Kulla Yarjejeniyar Tsaro Da Greenland Da Denmark, Amurka Za Ta Gina Sansanonin Soji Biyu

    September 22, 2026

    NIS Ta Yi Rijistar ’Yan Najeriya 8,552 a Ƙasashen Waje, Birtaniya Ta Fi Yawan Masu Amfana

    September 21, 2026

    Majalisar Dinkin Duniya Ta Yi Allah-wadai da Kai Hari Kan Ofishinta a Libya

    September 8, 2026

    Hatsarin Jirgin NAF A Ondo: ’Yan Sanda Sun Ce Babu Wanda Ya Tsira, Ana Ci Gaba Da Neman Ragowar Jirgin

    October 6, 2026

    NAF Ta Tabbatar Da Hatsarin Jirgin Soji A Ondo, Mutane 32 Suna Ciki

    October 5, 2026

    Anthony Kila Ya Musanta Zargin Cewa Shi ‘Farfesa Na Ƙarya’ Ne

    October 5, 2026

    Jirgin Sojin Sama Ya Yi Hatsari A Kusa Da Naval Base A Igbokoda, Fasinjoji 25 Da Ma’aikata 7 A Ciki

    October 5, 2026
  • Asrah 24 TV
  • Education

    NUT Ta Koka Kan Rashin Aiwatar Da Albashin Musamman Ga Malamai

    October 5, 2026

    WAEC Ta Naɗa Suleiman Kum A Matsayin Sabon Shugaban Ofishin Najeriya

    October 4, 2026

    Yadda Ilimin Kyauta Na Awolowo Ya Sauya Rayuwata — Tsohon Kakakin JAMB

    October 4, 2026

    Gwamnatin Tarayya Za Ta Zaɓi Malamai 14 Domin Kyautar Shugaban Ƙasa

    October 4, 2026

    Jigawa Ta Dauki Sabbin Malamai 2,020 Domin Cike Gibin Ma’aikata A Makarantu

    October 2, 2026
  • Health

    APM Terminals Ta Bukaci Gaggauta Rage Fitar Da Hayakin Carbon A Bangaren Jiragen Ruwa

    October 4, 2026

    Enugu: An Zargi Wani Matashi Da Kashe Budurwarsa Bayan Rigima Kan HIV

    October 3, 2026

    Ranar Zuciya Ta Duniya: Wayar Da Kai Da Gwaji Da Wuri Na Taimakawa Wajen Kare Zuciya

    September 30, 2026

    Najeriya Ta Yi Wa ’Yan Mata Miliyan 18 Rigakafin HPV Domin Kare Su Daga Sankarar Mahaifa

    September 29, 2026

    Edo Ta Mayar Da Gwajin Da Maganin Zazzabin Cizon Sauro Kyauta A Asibitocin Gwamnati

    September 23, 2026
  • Podcast
  • Politics

    Jamus Ta Kama Tsohon Shugaban Hukumar Leken Asiri Kan Zargin Tura Sirrin Gwamnati Ga Kasashen Waje

    October 6, 2026

    BPE Ta Bukaci Ma’aikatan Gwamnati Su Wuce Aikin Tilas Don Inganta Ayyukan Jama’a

    October 6, 2026

    Shettima: Abokina Ya Samu Rijiyar Mai Ta Hanyar Gasa Ba Tare Da Alaƙar Siyasa Ba

    October 6, 2026

    BPE Ta Bukaci Ma’aikatan Gwamnati Su Wuce Aikin Tilas Don Inganta Ayyukan Jama’a

    October 6, 2026

    INEC Ta Ce Ba Za A Yi Zaɓen 2027 Da Ba A Kammala Ba

    October 6, 2026
  • Sports

    Alcaraz Ya Lashe Gasar Japan Open Bayan Dawowa Daga Rauni

    October 6, 2026

    Japan Open: Alcaraz Ya Kai Ƙarshe Bayan Ya Doke Munar A Wasan Zafi

    October 5, 2026

    Kocin Spain Ya Goyi Bayan Lamine Yamal Ya Zama Fitaccen Jarumin Kwallo

    October 4, 2026

    Yamal Ya Ci Gaba Da Cin Kwallaye, Spain Ta Doke Czech Republic 3-1

    October 3, 2026

    Barcelona Ta Nemi A Dage Wasan Mata Da Real Madrid Saboda Ambaliyar Ruwa

    October 3, 2026
  • More
    • Agriculture
    • Business
    • Climate Changes
    • Culture
    • Environment
    • Entertainment
    • Opinion
    • Religious
    • Security
    • Videos
ASRAH 24 MEDIA
Home » Sowore Ya Koma Najeriya Bayan Watanni Sama Da 20 A Amurka
Politics

Sowore Ya Koma Najeriya Bayan Watanni Sama Da 20 A Amurka

Asrah24 MediaBy Asrah24 MediaSeptember 27, 20263 Mins Read
Facebook Twitter WhatsApp
Sowore (2)

Ɗan takarar shugaban ƙasa na jam’iyyar African Action Congress (AAC), Omoyele Sowore, ya bayyana cewa ya dawo Najeriya bayan shafe sama da watanni 20 yana zaune a ƙasar Amurka.

Sowore ya bayyana hakan ne a cikin wata sanarwa da ya fitar ga manema labarai a ranar Lahadi, inda ya bayyana farin cikinsa na komawa ga iyalinsa da kuma ƙasarsa bayan tsawon lokacin da ya yi a ƙasar Amurka.

A cewarsa, ya bar Najeriya ne sakamakon abin da ya bayyana a matsayin kama shi, tsare shi, takaita masa tafiye-tafiye da kuma ƙwace fasfo ɗinsa na ƙasa da ƙasa da hukumomin tsaron Najeriya suka yi.

Sowore ya ce a lokacin da yake Amurka, ya ci gaba da hulɗa da ‘yan Najeriya da ke zaune a ƙasashen waje, magoya bayansa, masu fafutuka da sauran masu ruwa da tsaki domin tattauna halin da ƙasar ke ciki da kuma manufofinsa na siyasa.

Ya kuma bayyana cewa ya halarci wata zanga-zangar nuna goyon baya ga Falasɗinawa a birnin New York, tare da ci gaba da fafutukar ganin an bai wa ‘yan Najeriya da ke zaune a ƙasashen waje damar kada kuri’a a zaɓukan Najeriya.

Ɗan takarar AAC ya ce har yanzu yana nan kan matsayinsa na ganin cewa ‘yan Najeriya mazauna ƙasashen waje ya kamata su samu damar shiga cikin tsarin dimokuraɗiyyar ƙasar.

Ya ce idan aka zaɓe shi a matsayin shugaban ƙasa a zaɓen 2027, gwamnatinsa za ta yi ƙoƙarin aiwatar da tsarin da zai bai wa ‘yan Najeriya mazauna ƙasashen waje damar kaɗa ƙuri’a.

Sowore ya bayyana cewa ana sa ran zai isa filin jirgin saman Murtala Muhammed da ke Legas, kafin daga bisani ya zarce zuwa Abuja.

Haka kuma, ya ce zai ci gaba da halartar zaman kotu da suka shafi ƙarar da Hukumar Tsaro ta Farin Kaya (DSS) ta shigar da shi kan zargin aikata laifukan intanet a shekarar 2025.

Zai Fara Sabon Zagayen Yaƙin Neman Zaɓe

Sowore ya ce dawowarsa Najeriya zai kasance farkon wani sabon mataki na yaƙin neman zaɓensa na ƙasa baki ɗaya gabanin zaɓen shugaban ƙasa na shekarar 2027.

Ya bayyana cewa zai gudanar da ganawa da ƙungiyoyin ma’aikata, ɗalibai, matasa, mata, manoma, ‘yan kasuwa, ƙwararru da sauran al’ummomi a sassan ƙasar.

A cewarsa, tattaunawar za ta mayar da hankali ne kan batutuwan siyasa, zamantakewa da tattalin arziki da aka bayyana a cikin ajandar AAC ta 2027.

Ya ce yaƙin neman zaɓen zai mayar da hankali kan batutuwan da suka haɗa da daidaiton ‘yanci, adalci, zaman lafiya, tsaro da bunƙasa tattalin arziki.

Sowore ya ce zaɓen shekarar 2027 zai bai wa ‘yan Najeriya damar yanke shawara kan alkiblar shugabancin siyasar ƙasar.

Ya ce:

“Yaƙin neman zaɓena zai ci gaba da yin kira ga sauye-sauye na asali a fannonin siyasa, zamantakewa da tattalin arziki.”

Ɗan takarar AAC ya kuma jaddada cewa zai ci gaba da kai saƙonsa kai tsaye ga ‘yan Najeriya ta hanyar gudanar da taruka da tattaunawa a sassan ƙasar yayin da ake tunkarar zaɓen 2027.

Share. Facebook Twitter Telegram WhatsApp
Previous ArticleHaaland Ya Koma Kan Gaba A Jerin ‘Yan Wasan Da Suka Fi Zura Ƙwallaye A Nations League
Next Article Gwamnan Kwara Ya Gabatar Da Littafin ‘The Female Diplomat’ Da Ya Kawo Tarihin Mata 50

Related Posts

Jamus Ta Kama Tsohon Shugaban Hukumar Leken Asiri Kan Zargin Tura Sirrin Gwamnati Ga Kasashen Waje

October 6, 2026

BPE Ta Bukaci Ma’aikatan Gwamnati Su Wuce Aikin Tilas Don Inganta Ayyukan Jama’a

October 6, 2026

Shettima: Abokina Ya Samu Rijiyar Mai Ta Hanyar Gasa Ba Tare Da Alaƙar Siyasa Ba

October 6, 2026

BPE Ta Bukaci Ma’aikatan Gwamnati Su Wuce Aikin Tilas Don Inganta Ayyukan Jama’a

October 6, 2026
Add A Comment
Leave A Reply Cancel Reply

Latest Posts

Jamus Ta Kama Tsohon Shugaban Hukumar Leken Asiri Kan Zargin Tura Sirrin Gwamnati Ga Kasashen Waje

October 6, 2026

BPE Ta Bukaci Ma’aikatan Gwamnati Su Wuce Aikin Tilas Don Inganta Ayyukan Jama’a

October 6, 2026

Shettima: Abokina Ya Samu Rijiyar Mai Ta Hanyar Gasa Ba Tare Da Alaƙar Siyasa Ba

October 6, 2026

BPE Ta Bukaci Ma’aikatan Gwamnati Su Wuce Aikin Tilas Don Inganta Ayyukan Jama’a

October 6, 2026

Hatsarin Jirgin NAF A Ondo: ’Yan Sanda Sun Ce Babu Wanda Ya Tsira, Ana Ci Gaba Da Neman Ragowar Jirgin

October 6, 2026
Connect with us
  • Facebook
  • Twitter
  • YouTube
  • WhatsApp
  • Instagram
  • TikTok
Top Posts
Advertisement
© 2026 ASRAH 24 MEDIA. Developed by ENGRMKS & CO..
  • Home
  • About Us
  • Contact Us
  • Privacy Policy

Type above and press Enter to search. Press Esc to cancel.