Close Menu
  • Home
  • News
    • National
    • International
  • Asrah 24 TV
  • Education
  • Health
  • Podcast
  • Politics
  • Sports
  • More
    • Agriculture
    • Business
    • Climate Changes
    • Culture
    • Environment
    • Entertainment
    • Opinion
    • Religious
    • Security
    • Videos
Facebook X (Twitter) YouTube WhatsApp Telegram
Facebook X (Twitter) WhatsApp Telegram
ASRAH 24 MEDIA
Subscribe
  • Home
  • News
    1. National
    2. International
    3. View All

    KOTU TA SAMU MACE DA LAIFIN YUNKURIN KASHE ƳAR SHEKARA 9 BAYAN TA YAUDARE TA ZUWA DAJI

    June 26, 2026

    KOTU TA KI SAKIN SOWORE, TA DAGE YANKE HUKUNCI ZUWA 30 GA YUNI

    June 24, 2026

    Sarkin Ilorin Ya Taya Musulmi Murnar Sabuwar Shekarar Hijira, Ya Yi Kiran Hadin Kai

    June 16, 2026

    Ranar Dimokuradiyya: SDP Ta Bukaci Shugabanni Su Yi Mulki Da Gaskiya Da Kishin Kasa

    June 12, 2026

    📰 Labarin Yanar Gizo (Hausa Version): Kaduna Pilgrims Board Ya Tabbatar An Yi Hadaya Ga Duk Masu Biyan Kuɗi

    June 9, 2026

    Najeriya Ta Fuskanci Limit na Visa zuwa Amurka – 3 Mako Kaɗai!

    July 9, 2025

    Gwamnatin Tarayya Tare da Faransa Za Su Inganta ICT a Jami’o’in Najeriya da Tallafin Naira Biliyan 38

    July 4, 2025

    Zafin Rana Mai Tsanani Ya Ɓarke a Turai: Matsalar Heat Dome

    June 30, 2025

    July 3, 2026

    Majalisar Iran Ta Bukaci Jama’a Su Halarci Jana’izar Jagoran Addini Domin Nuna Hadin Kai

    July 2, 2026

    Kalaman Remi Tinubu kan sana’ar ƙosai da gasasshen masara sun jawo ce-ce-ku-ce a kafafen sada zumunta

    June 26, 2026

    Gwamnatin Tarayya ta yabawa jakadan Najeriya bayan sakin ‘yan Najeriya da aka tsare a Côte d’Ivoire

    June 26, 2026
  • Asrah 24 TV
  • Education

    NELFUND Na Binciken Makarantu 34 Kan Rashin Mayar Wa Dalibai Kudin Makaranta

    July 6, 2026

    ‘Yar Najeriya Ta Kammala Karatun Likitanci a Rasha da Makin 4.90 CGPA

    July 6, 2026

    Portable Ya Ce Zai Koma Makaranta Domin Kammala Karatunsa

    July 6, 2026

    Gwamnatin Tarayya Za Ta Rika Gudanar da Gwajin Kwarewar Dalibai Duk Bayan Shekaru Uku – Alausa

    July 3, 2026

    Gwamnatin Tarayya Ta Shirya Sauya Kakin NYSC Da Tufafin Adire

    July 2, 2026
  • Health

    Majalisar Dattawa Ta Gabatar Da Kudirin Kirkirar Tsarin Lafiya Na Zamani Zuwa Karatu Na Biyu

    July 8, 2026

    “Ba Abu Ne Mai Sauƙi Ba” – Wata Uwar da Ta Yi Surrogacy Ta Bayyana Kalubalen da Ta Fuskanta

    July 7, 2026

    Jinyar Mace Ta Karya Al’adar Addinin Buddha Domin Ceto Rayukan Sufaye Bayan Mummunan Hatsari

    July 3, 2026

    Gwamnatin Tarayya Ta Yi Alkawarin Karfafa Hadin Gwiwa Da Cibiyoyin Bincike Domin Dakile Barkewar Cututtuka

    July 2, 2026

    TETFund ta ƙalubalanci masana kimiyya su gaggauta samar da rigakafin cutar Lassa Fever na farko a Najeriya

    June 30, 2026
  • Podcast
  • Politics

    Tinubu Ya Aika Sunan Lamido Yuguda Domin Shugabancin AMCON

    July 8, 2026

    Majalisar Dattawa Ta Amince Da Nada Dr. Zainab Marwa A Hukumar NDDC

    July 8, 2026

    Rigima Ta Barke A Majalisar Wakilai Kan Bukatar A Gayyaci Tinubu

    July 8, 2026

    Mai Yiwuwa Ba Zan Kai Ga Tsayawa Takarar 2027 Ba cewar Peter Obi

    July 8, 2026

    An Binciki PFIPC: Adeyemi Ya Sha Alwashin Bai Wa ICPC Hadin Kai

    July 8, 2026
  • Sports

    Messi Ya Kafa Sabon Tarihi A Gasar Kofin Duniya Ta FIFA

    July 8, 2026

    Masar Ta Bukaci FIFA Ta Hukunta Alkalan Wasanta Da Argentina

    July 8, 2026

    Yusuf Alli Ya Bukaci ‘Yan Wasan Najeriya Su Zama Masu Ladabi Gabanin Wasannin Commonwealth 2026

    July 6, 2026

    Kwara United Ta Sanya Ranar Komawa Sansani Gabanin Sabon Kakarar NPFL

    July 2, 2026

    Coco Gauff Ta Bayyana Yadda Gwajin Hana Amfani da Kwayoyin Kara Kuzari Ya Taba Sanya Ta Yin Kuka

    July 2, 2026
  • More
    • Agriculture
    • Business
    • Climate Changes
    • Culture
    • Environment
    • Entertainment
    • Opinion
    • Religious
    • Security
    • Videos
ASRAH 24 MEDIA
Home » GWAMNATIN LEGAS TA RUSHE GINI MAI BENAYE SHIDA DA KE NUTSEWA A IKOYI
Security

GWAMNATIN LEGAS TA RUSHE GINI MAI BENAYE SHIDA DA KE NUTSEWA A IKOYI

Asrah24 MediaBy Asrah24 MediaJune 23, 20262 Mins Read
Facebook Twitter WhatsApp
Screenshot 2026 06 23 140332 1782219951

Hukumar Kula da Gina-Gine ta Jihar Legas (LASBCA) ta rushe wani katafaren gini mai benaye shida da ke kan titin Olufemi Pedro a unguwar Parkview Estate, Ikoyi, bayan gano matsalolin gine-gine masu tsanani da kuma alamun cewa ginin na dab da ruftawa.

A cewar hukumar, an dauki matakin ne domin kare rayukan jama’a da kuma kadarorin da ke kusa da ginin bayan wani bincike da jami’anta suka gudanar a yankin Ikoyi-Obalende.

Binciken ya nuna cewa ginin ya samu matsaloli masu tsanani a tushe, lamarin da ya haddasa nutsewa da kuma bayyana tsage-tsage a sassa daban-daban na ginin.

Hukumar ta ce an kuma gano alamun motsi a karkashin tushe, wanda ke nuna cewa ginin na cikin hadarin ruftawa a kowane lokaci.

Kafin rusa ginin, LASBCA ta bayyana cewa ta bi dukkan matakan doka da suka hada da bayar da sanarwar karya ka’ida, sanarwar kulle ginin da kuma sanarwar rushe shi.

An kuma ruwaito cewa an riga an kulle ginin tun da farko, yayin da jami’an hukumar suka dauki hotuna da sauran bayanan da suka dace kafin aiwatar da rushewar.

Hukumar ta kara da cewa mamallakin ko mai aikin ginin bai mayar da martani ga gargadin da aka aika masa ba kafin a dauki matakin rushewar.

Babbar Manajar LASBCA, Gbaye Florence, ta ce rushe ginin ya zama dole saboda irin hadarin da aka gano a cikinsa.

Ta bayyana cewa matakin ya taimaka wajen kaucewa yiwuwar ruftawar ginin wanda zai iya janyo asarar rayuka da lalacewar kadarorin da ke makwabtaka da shi.

Hukumar ta kuma sake jaddada kudirinta na tabbatar da tsaron jama’a tare da gargadin masu gine-gine da su bi ka’idojin da suka dace kuma su samu dukkan amincewar hukumomi kafin fara ayyukan gini.

LASBCA ta tabbatar da cewa za ta ci gaba da sanya ido kan gine-ginen da ke fadin jihar domin hana aukuwar hadurran ruftawar gine-gine da kare rayukan mazauna jihar.

Share. Facebook Twitter Telegram WhatsApp
Previous ArticleINEC TA MIKA TAKARDUN SHEDAR CIN ZABE GA MASU NASARA A ZABEN CIKE GURBI
Next Article Kalaman 9ice Kan Iyayensa Sun Jawo Ce-ce-ku-ce A Intanet

Related Posts

Ministan Tsaro Ya Umarci Jami’an Tsaro Su Harbe ’Yan Ta’adda Ba Tare Da Jira Umarni Ba

July 8, 2026

‘Yan Sanda Sun Kwace Motoci 195 Kan Laifin Lambobin Rajista a Enugu

July 8, 2026

‘Yan Bindiga Sun Sace Daliban Jami’ar Lafia Uku, ‘Yan Sanda Sun Ceto Daya

July 8, 2026

Rundunar ‘Yan Sandan Ebonyi Ta Tsare Jami’ai Kan Zargin Dukan Wani Farar Hula

July 7, 2026
Add A Comment
Leave A Reply Cancel Reply

Latest Posts

Ministan Tsaro Ya Umarci Jami’an Tsaro Su Harbe ’Yan Ta’adda Ba Tare Da Jira Umarni Ba

July 8, 2026

Tinubu Ya Aika Sunan Lamido Yuguda Domin Shugabancin AMCON

July 8, 2026

Messi Ya Kafa Sabon Tarihi A Gasar Kofin Duniya Ta FIFA

July 8, 2026

Sabon Mamban Kwamitin TETFund Ya Yi Alƙawarin Yin Aiki Cikin Gaskiya

July 8, 2026

Majalisar Dattawa Ta Gabatar Da Kudirin Kirkirar Tsarin Lafiya Na Zamani Zuwa Karatu Na Biyu

July 8, 2026
Connect with us
  • Facebook
  • Twitter
  • YouTube
  • WhatsApp
  • Instagram
  • TikTok
Top Posts
Advertisement
© 2026 ASRAH 24 MEDIA. Developed by ENGRMKS & CO..
  • Home
  • About Us
  • Contact Us
  • Privacy Policy

Type above and press Enter to search. Press Esc to cancel.