Close Menu
  • Home
  • News
    • National
    • International
  • Asrah 24 TV
  • Education
  • Health
  • Podcast
  • Politics
  • Sports
  • More
    • Agriculture
    • Business
    • Climate Changes
    • Culture
    • Environment
    • Entertainment
    • Opinion
    • Religious
    • Security
    • Videos
Facebook X (Twitter) YouTube WhatsApp Telegram
Facebook X (Twitter) WhatsApp Telegram
ASRAH 24 MEDIA
Subscribe
  • Home
  • News
    1. National
    2. International
    3. View All

    Najeriya Ta Kai Dala $18.4 Biliyan a Cinikayyar Cikin Afirka a 2024

    June 28, 2025

    Afreximbank Ta Ba Najeriya Tallafin $50 Biliyan Don Manyan Ayyuka

    June 28, 2025

    Mutane 28 sun mutu sakamakon gudun wuce sa’a a jihar Ondo- FRSC

    February 2, 2025

    Najeriya Ta Fuskanci Limit na Visa zuwa Amurka – 3 Mako Kaɗai!

    July 9, 2025

    Gwamnatin Tarayya Tare da Faransa Za Su Inganta ICT a Jami’o’in Najeriya da Tallafin Naira Biliyan 38

    July 4, 2025

    Zafin Rana Mai Tsanani Ya Ɓarke a Turai: Matsalar Heat Dome

    June 30, 2025

    Najeriya Ta Samu Jarin Waje Har Dala Biliyan 2.5 Daga Masarautar Saudiyya

    June 29, 2025

    Tiwa Savage Ta Bayyana Yadda Take Rashin Kulawar Don Jazzy Da Mavin

    May 20, 2026

    NERC Da ONSA Sun Hada Kai Don Dakile Lalata Kayan Wutar Lantarki

    May 20, 2026

    Iran Ta Shirya Auren Jama’a Ga Masu Shirin Sadaukar Da Rayukansu A Yaki

    May 19, 2026

    NUJ-FCT Ta Gargadi ‘Yan Jarida Kan Yada Labaran Karya Gabanin Zabuka

    May 19, 2026
  • Asrah 24 TV
  • Education

    Sojojin Najeriya Sun Yaye Sabbin Paratroopers Bayan Kammala Horon Tsalle Daga Jirgin Sama

    June 5, 2026

    Achievers University Ta Bankado Zargin Damfarar Kudin Makaranta Ta N457.5m

    May 25, 2026

    NYSC ta shawarci iyaye su taimaka wa ‘ya’yansu da karin kudin tafiya

    May 21, 2026

    NYSC ta tsawaita wa wasu masu bautar kasa hidima a Gombe

    May 21, 2026

    Najeriya da Italiya sun hada kai domin tara dala biliyan 5 don tallafa wa ilimi

    May 21, 2026
  • Health

    OYO TA KWANTAR WA MAZAUNA HANKALI KAN CUTAR EBOLA, TA SA MA’AIKATAN LAFIYA CIKIN SHIRI

    June 4, 2026

    Likitan Ondo Sun Ƙara Matsin Lamba Kan Gwamnati, Sun Yi Barazanar Tsunduma Yajin Aiki

    May 19, 2026

    Coroner’s Court ta dakatar da shari’ar mutuwar ɗan Chimamanda Adichie har sai umarnin Attorney-General

    May 5, 2026

    Sarki Charles III Ya Yarda Cewa Ciwon Kansar Da Ke Damunsa Na Iya Hana Shi Ganin Dogon Aikin Da Ya Kafa

    April 30, 2026

    Masana lafiya sun bukaci daukar matakin gaggawa kan cutar sickle cell a Najeriya da Afirka

    April 29, 2026
  • Podcast
  • Politics

    Tinubu Torchbearers Zai Taimaka Wajen Wayar Da Kai Da Tallafawa Gwamnati — APC Women Leader

    June 4, 2026

    INEC Ta Shirya Tsaf Domin Zaben Sanatan Ondo Kudu Ranar 20 ga Yuni

    June 4, 2026

    LP Ta Kammala Zaben Fidda Gwani, Ta Tsayar da ‘Yan Takara na Majalisa a Anambra

    June 4, 2026

    Peter Obi Ya Kare Adeboye, Ya Gargadi Matasa Kan Rarrabuwar Kabilanci Da Addini

    June 4, 2026

    Tsohon Firaministan Senegal Ousmane Sonko Ya Zama Kakakin Majalisa

    May 26, 2026
  • Sports

    Shaibu Ya Yabawa Super Eagles Da Adeboye Kan Nasarorin Unity Cup Da Wasan Poland

    June 4, 2026

    Super Eagles Na Da Ƙarfin Doke Kowace Ƙasa Duk Da Rashin Tikitin Gasar Kofin Duniya

    June 4, 2026

    Kai Havertz Ya Yabawa Jamus Karfin ‘Yan Hari Gaban Gasar Kofin Duniya Ta 2026

    June 4, 2026

    Marinakis Ya Yi Rikici A Athens Yayin Gasar EuroLeague

    May 25, 2026

    Spurs Sun Farfado Thunder, Wembanyama Ya Jagoranci Nasara A Wasan NBA

    May 25, 2026
  • More
    • Agriculture
    • Business
    • Climate Changes
    • Culture
    • Environment
    • Entertainment
    • Opinion
    • Religious
    • Security
    • Videos
ASRAH 24 MEDIA
Home » Kawo ƙarshen rashin tsaro a Arewacin Najeriya ne zai kawowa Tinubu farin Jini a yankin,
News

Kawo ƙarshen rashin tsaro a Arewacin Najeriya ne zai kawowa Tinubu farin Jini a yankin,

Asrah24 MediaBy Asrah24 MediaAugust 3, 20252 Mins Read
Facebook Twitter WhatsApp

IMG 2073Babu wani yanki a Arewacin Nijeriya da ya ke da kyakkyawan labarin zaman lafiya, kama da ga Arewa-Maso-Yamma, Arewa-Maso-Gabas ko Arewa-ta-Tsakiya, duba da sauran yankunan Nijeriya da suke zaman lafiya. Zaman lafiyar ke sake bunkasa musu arzukan su.

A wannan lokacin da a ke ganin gangar siyasa ta soma bugawa, harma mutanen yankin sun soma kokawa a game da wariyar da gwamnatin Tinubu take yiwa yankin ta fuskar nade nade da ma aiyukan raya kasa, uwa uba da ko in kula na gaya a game da halin da suke ciki na asarar rayukan su da dukiyoyin su.

Taron kwana biyu na Gwamnatin Tinubu da al’umar Arewa da ya gabata a Kaduna, kusan an yi shine don a warware wa mutanen yankin irin aiyukan da gwamnatin ta yiwa yankin, da kuma sake alkarwanta musu wasu aiyukan da za a yi musu a nan gaba.

Amma fa duk aiyukan da a kace za a yi dama wanda a kayi duk ba su kai a samar musu da zaman lafiya ba, ta yadda za su ci gaba da rayuwar su kamar kowa, suyi sana’oinsu da noman su, su sami damar fita daga kangin da suke ciki na talauci da tashin hankali.

Duk da cewar Shugaba Tinubu ya gaji wannan matsalar ta ta’addanci da fashin daji tun daga Gwamnatin baya ne, amma dole nauyin a yanzu yana wuyan sa, kamar yadda ya ke fada.

Kawo karshen ta’addanci da rashin tsaro a Arewacin Nijeriya zai maida Shugaba Tinubu wani Shugaba na daban tamkar waliyi da ya kawo karshen wani al’amari da ya gagari shugabannin baya, harma da shugaban da ya fito daga yankin.

Samar da tsaro da kawo karshen ta’addanci a Arewacin Nijeriya zai rage kawo karshen talaucin da yake damun yankin.

Samar da tsaro a yankin zai bunkasa noman a Arewacin Nijeriya kuma ya bunkasa tattalin arzikin kasar.

Samar da tsaro a Arewacin Nijeriya zai jawowa Shugaba Tinubu farin jini da ma Jama’iyar sa ta APC.

A yanzu babban muhimmin abin da Arewacin Nijeriya ke bukata bai wuci a kawo musu zaman lafiya ba.

Share. Facebook Twitter Telegram WhatsApp
Previous ArticleGwamnatin Kano
Next Article Gwamnan Kano Abba Kabir ya zargi Ganduje da cefanar da Badalar Kano

Related Posts

Tiwa Savage Ta Bayyana Yadda Take Rashin Kulawar Don Jazzy Da Mavin

May 20, 2026

NERC Da ONSA Sun Hada Kai Don Dakile Lalata Kayan Wutar Lantarki

May 20, 2026

Iran Ta Shirya Auren Jama’a Ga Masu Shirin Sadaukar Da Rayukansu A Yaki

May 19, 2026

NUJ-FCT Ta Gargadi ‘Yan Jarida Kan Yada Labaran Karya Gabanin Zabuka

May 19, 2026
Add A Comment
Leave A Reply Cancel Reply

Latest Posts

Mummunar Hanyar Kauye Na Hana Yara Zuwa Makaranta A Akwa Ibom — Mazauna Yanki

June 5, 2026

Sojojin Najeriya Sun Yaye Sabbin Paratroopers Bayan Kammala Horon Tsalle Daga Jirgin Sama

June 5, 2026

Dayo Amusa Ta Soki Matsin Lambar Da Ake Yi Wa Fitattun Jarumai Kan Matsalolin Kasa

June 5, 2026

Kungiya Ta Bukaci Hadin Kan ‘Yan Najeriya Wajen Yaki Da Matsalar Tsaro

June 5, 2026

TCN Ta Sanar da Katse Wutar Lantarki a Sassan Delta Saboda Ayyukan Gyaran Tashar Wuta

June 5, 2026
Connect with us
  • Facebook
  • Twitter
  • YouTube
  • WhatsApp
  • Instagram
  • TikTok
Top Posts
Advertisement
© 2026 ASRAH 24 MEDIA. Developed by ENGRMKS & CO..
  • Home
  • About Us
  • Contact Us
  • Privacy Policy

Type above and press Enter to search. Press Esc to cancel.