Shugaban riko na gwamnatin jihar Rivers vice admiral Ibok Ete Ibas mai ritaya ya gurfana a gaban kwamitin wucin gadi…
Browsing: Politics
Gwamnan jihar Kano, Alhaji Abba Kabir Yusuf, ya rattaba hannu kan wasu dokoki guda hudu da suka kafa sabbin hukumomi…
Tsohon shugaban majalisar dattawa, Bukola Saraki, ya ce wadanda ke da niyyar ficewa daga jam’iyyar PDP a yanzu su fice…
Gwamnan Jihar Rivers, Siminalayi Fubara, ya rubuta wasika ga shugaban majalisar dokokin jihar, Martin Amaewhule, yana neman damar sake gabatar…
Shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu, ya bayyana cewa sauye-sauyen tattalin arzikin da gwamnatinsa ke aiwatarwa suna nufin gyara makomar matasan…
Tsohon gwamnan Jihar Kaduna, Malam Nasir El-Rufai, ya sanar da ficewarsa daga jam’iyyar APC tare da komawa SDP. Rahotanni daga…
Cikin wadanda suka yiwa tsohon shugaban kasar rakiya zuwa gidan na Kaduna akwai mataimakin shugaban kasa Ƙashim Shettima, Gwmanan jihar…