Close Menu
  • Home
  • News
    • National
    • International
  • Asrah 24 TV
  • Education
  • Health
  • Podcast
  • Politics
  • Sports
  • More
    • Agriculture
    • Business
    • Climate Changes
    • Culture
    • Environment
    • Entertainment
    • Opinion
    • Religious
    • Security
    • Videos
Facebook X (Twitter) YouTube WhatsApp Telegram
Facebook X (Twitter) WhatsApp Telegram
ASRAH 24 MEDIA
Subscribe
  • Home
  • News
    1. National
    2. International
    3. View All

    CBN Ta Ce Sauye-Sauyen Tattalin Arziki Sun Kafa Tubalin Ci Gaba Da Daidaiton Arzikin Najeriya

    August 6, 2026

    KOTU TA SAMU MACE DA LAIFIN YUNKURIN KASHE ƳAR SHEKARA 9 BAYAN TA YAUDARE TA ZUWA DAJI

    June 26, 2026

    KOTU TA KI SAKIN SOWORE, TA DAGE YANKE HUKUNCI ZUWA 30 GA YUNI

    June 24, 2026

    Sarkin Ilorin Ya Taya Musulmi Murnar Sabuwar Shekarar Hijira, Ya Yi Kiran Hadin Kai

    June 16, 2026

    Hukumar Kula da Mahajjatan Kano Ta Kayyade 25 ga Agusta a Matsayin Ranar Ƙarshe ta Miƙa Fasfo

    August 8, 2026

    📰 Labarin Yanar Gizo (Hausa Version): Kaduna Pilgrims Board Ya Tabbatar An Yi Hadaya Ga Duk Masu Biyan Kuɗi

    June 9, 2026

    Najeriya Ta Fuskanci Limit na Visa zuwa Amurka – 3 Mako Kaɗai!

    July 9, 2025

    Gwamnatin Tarayya Tare da Faransa Za Su Inganta ICT a Jami’o’in Najeriya da Tallafin Naira Biliyan 38

    July 4, 2025

    Fabiyi Ya Bukaci A Yi Autopsy Kafin A Binne Jarumar

    August 10, 2026

    Hukumar Kula da Mahajjatan Kano Ta Kayyade 25 ga Agusta a Matsayin Ranar Ƙarshe ta Miƙa Fasfo

    August 8, 2026

    Baturen Spain Ya Zo Legas Neman Masu Damfarar Mahaifiyarsa Ta Soyayya

    August 8, 2026

    CBN Ta Ce Sauye-Sauyen Tattalin Arziki Sun Kafa Tubalin Ci Gaba Da Daidaiton Arzikin Najeriya

    August 6, 2026
  • Asrah 24 TV
  • Education

    Farfesa Oloyede Ya Ajiye Muƙaminsa a JAMB Bayan Shekaru 10, Ya Koma Koyarwa

    July 31, 2026

    Ɗalibin UNILAG Ya Lashe Gasar Huawei ta ICT ta Duniya a China

    July 31, 2026

    Yajin Aikin ASUU Ya Jefa Daliban Jami’ar AAUA Cikin Rashin Tabbas

    July 27, 2026

    Save the Children Ta Mara Wa Kaduna Baya Don Mayar Da Yara 100,000 Makaranta

    July 24, 2026

    ‘Yar Ministan Abuja Nyesom Wike Ta Samu Digirin Lauya A Birtaniya

    July 22, 2026
  • Health

    ICPC Ta Gurfanar da Likitan El-Rufai Kan Zargin Ƙirƙirar Rahoton Lafiya na Karya Domin Neman Beli

    July 20, 2026

    Masana Sun Yi Gargadin Cewa Gano Cutar Sarcoma Da Wuri Na Iya Taimakawa Wajen Ceto Rayuka

    July 16, 2026

    Kusan Kashi 45% Na Cutar Dementia Ana Iya Hana Ta Ta Hanyar Canza Salon Rayuwa

    July 15, 2026

    Yobe, Qatar Charity Sun Kaddamar da Shirin Kyauta na Duba Ido da Aikin Cataract

    July 15, 2026

    Shahararren Mai Binciken Abinci, Opeyemi Famakin, Ya Ba Da Labarin Yadda Aikin 9-zuwa-5 Ya Gina Rayuwarsa

    July 13, 2026
  • Podcast
  • Politics

    SERAP Ta Buƙaci ’Yan Takarar Shugaban Ƙasa 19 Su Bayyana Kadarorinsu Gabanin Zaɓen 2027

    August 9, 2026

    APC Mataimakin Ɗan Takarar Gwamnan Kaduna Ya Nemi Kudancin Kaduna Su Ci Gaba Da Goyon Bayan Tinubu Da Uba Sani

    August 8, 2026

    APGA Candidate Ya Janye Waɗa, Ya Goyi Bayan Oyebamiji Na APC

    August 8, 2026

    Uzodimma Ya Mayar Wa Davido Martani Kan Zaɓen Gwamnan Osun

    August 6, 2026

    Zaɓen 15 Ga Agusta Zai Isar Da Saƙo Ga APC – Gwamna Adeleke

    August 6, 2026
  • Sports

    Harry Kane Ya Lashe Kyautar European Golden Shoe Ta 2025/26

    August 10, 2026

    Kungiyoyin Premier League Na Gaggawar Kammala Sayayya Kafin Rufe Kasuwar ’Yan Wasa

    August 8, 2026

    Chelsea Ta Lallasa AC Milan 3-0, Ta Lashe Kofin Indonesia Super Cup

    August 8, 2026

    Kasashe 13 Sun Janye Goyon Bayan Infantino Gabanin Zaben Shugabancin FIFA na 2027

    August 8, 2026

    NANS Ta Bukaci ‘Yan Arewa Su Guji Siyasantar Da Gyaran Tsarin Fitar Da Fasfo

    August 6, 2026
  • More
    • Agriculture
    • Business
    • Climate Changes
    • Culture
    • Environment
    • Entertainment
    • Opinion
    • Religious
    • Security
    • Videos
ASRAH 24 MEDIA
Home » Gwamnatin Najeriya ta yi maraba da naɗin Maryam Bukar-Hassan a matsayin jakadiyar zaman lafiya ta duniya
News

Gwamnatin Najeriya ta yi maraba da naɗin Maryam Bukar-Hassan a matsayin jakadiyar zaman lafiya ta duniya

Asrah24 MediaBy Asrah24 MediaAugust 13, 20252 Mins Read
Facebook Twitter WhatsApp

IMG 2940 A ranar Litinin ne gwamnatin shugaba Tinubu ta karɓi baƙuncin fitacciyar mai waƙar baka Maryam Hasan wadda ta yi nasarar zama jakadiyar zaman lafiya ta majalisar dinkin duniya.

Mataimakin shugaban Najeriya Kashim Shettima ne ya karbi bakuncin jakadiyar da tawagarta a fadar shugaban ƙasa inda ya bayyana farincikin gwamnati da shirinta na yin aiki da jakadiyar yar asalin Najeriya don ƙarfafa zaman lafiya a Najeriya da ma duniya baki ɗaya.

Da yake jawabi ga tawagar ta Global Advocate for Peace ta Majalisar Dinkin Duniya, Shettima ya bayyana Maryam a matsayin mace mai tsayuwar daka wajen sadaukar da basirarta ga wanzar da zaman lafiya musamman a wata ƙasidarta mai taken ‘Rikici bai da addini’ “wannan ita ce Najeriyar da muke fata, ni a wurina ma wannan ƙasidar ce bakandamiyar Maryam” inji Shettima

Kazalika, Kashim Shettima ya jaddada tsayin dakar da Maryam ta yi na ganin abubuwa sun daidaita a mahaifarta wato jahar Borno duk da ƙalubalen da ta fuskanta a matsayin wani abin a yaba.

Mataimaki shugaban kasar ya tabbatarwa da Majalisar Dinkin Duniya goyon bayan gwamnatin shugaba Bola Ahmed Tinubu inda ya bayar da tabbacin cewa gwamnatinsu za ta yi duk mai yiwuwa wajen bai wa Maryam da ma sauran matasa goyon baya da tallafa musu.

“Ki kwantar da hankalinki Maryam, ba ke kaɗai ba ce, muna tare da ke, kuma duk wani goyon baya da kike bukata, za mu ba ki shi” inji Shettima.

Tun da farko, shugabar tawagar ta Majalisar Dinkin Duniya First Global Advocate for Peace, wato Maryam ta ce aikinta na farko shi ne ta isar da sakon zaman lafiya a duniya, tare da bugan ƙirjin wajen yin fiye da bayar da shawara a ɓangaren wanzar da zaman lafiya a ƙasarta Najeriya a fannin da ta fi ƙwarewa

Share. Facebook Twitter Telegram WhatsApp
Previous ArticleGwamnatin Neja ta nemi sulhu da gidan rediyon Badeggi FM
Next Article Jam’iyyun siyasa sun amince da yarjejeniyar zaman lafiya a yayin zaɓukan cike gurbi na Kano

Related Posts

Fabiyi Ya Bukaci A Yi Autopsy Kafin A Binne Jarumar

August 10, 2026

Hukumar Kula da Mahajjatan Kano Ta Kayyade 25 ga Agusta a Matsayin Ranar Ƙarshe ta Miƙa Fasfo

August 8, 2026

Baturen Spain Ya Zo Legas Neman Masu Damfarar Mahaifiyarsa Ta Soyayya

August 8, 2026

CBN Ta Ce Sauye-Sauyen Tattalin Arziki Sun Kafa Tubalin Ci Gaba Da Daidaiton Arzikin Najeriya

August 6, 2026
Add A Comment
Leave A Reply Cancel Reply

Latest Posts

Fabiyi Ya Bukaci A Yi Autopsy Kafin A Binne Jarumar

August 10, 2026

Funke Akindele Ta Fitar Da Jaruman Sabon Fim Ɗinta ‘The Four’

August 10, 2026

Harry Kane Ya Lashe Kyautar European Golden Shoe Ta 2025/26

August 10, 2026

’Yan Sandan Kogi Sun Ƙara Ƙaimi Wajen Ceto Mutanen Da Aka Yi Garkuwa Da Su A Okene-Auchi

August 9, 2026

Algeria Da Morocco Sun Samu Tikitin Gasar Kofin Duniya Ta Mata ta 2027

August 9, 2026
Connect with us
  • Facebook
  • Twitter
  • YouTube
  • WhatsApp
  • Instagram
  • TikTok
Top Posts
Advertisement
© 2026 ASRAH 24 MEDIA. Developed by ENGRMKS & CO..
  • Home
  • About Us
  • Contact Us
  • Privacy Policy

Type above and press Enter to search. Press Esc to cancel.