Matar mai suna Hajiya Zainab “yar jihar Plateua ta tsinci kudin ne a ranar Talata da kimar su ta Kai naira miliyan 8 Takwas a Haramin Makka lokacin da take tsaka da Dawafi.
Bayan ta yi cigiya ne ta mayarwa da mamallakin kudin dan Kasar Russia.
Hukumomi sun yabawa matar kan hali na gaskiya da ta nuna.
Add A Comment
