Wani ɗan bijilanti mai suna Olu ya kashe budurwarsa, Ejiro, a Okpara Olomo, karamar hukumar Ughelli ta Kudu, jihar Delta, bayan da ta ƙi amincewa ta zubar da cikin da ya yi mata. Bayan ya lakada mata duka har ta mutu, ya jefar da gawarta kan hanya. An tsinci gawar a safiyar 5 ga watan Fabrairu. Rundunar ‘yan sanda ta jihar ta ce za ta yi karin bayani bayan gudanar da bincike.
Previous ArticleAtiku Ya Kai Ziyara Ga Obasanjo, Sun Yi Ganawar Sirri a Abeokuta
Related Posts
Add A Comment
