Karamar hukumar Ungogo ta dakatar da tsarin tsaga Filotai a Rijiyar Zaki da Rimin Zakara.
A cikin wata sanarwar da shugaban Karamar Hukumar ta Ungogo, Alhaji Tijjani Amiru Bilyaminu, ya sanya hannu a yau Litinin 10 ga watan Fabrairun shekarar 2025.
Sanarwar ta kara jaddada cewa mutane subu umarnin da aka gindaya musu dan gudun fadawa fushin hukuma.
