Close Menu
  • Home
  • News
    • National
    • International
  • Asrah 24 TV
  • Education
  • Health
  • Podcast
  • Politics
  • Sports
  • More
    • Agriculture
    • Business
    • Climate Changes
    • Culture
    • Environment
    • Entertainment
    • Opinion
    • Religious
    • Security
    • Videos
Facebook X (Twitter) YouTube WhatsApp Telegram
Facebook X (Twitter) WhatsApp Telegram
ASRAH 24 MEDIA
Subscribe
  • Home
  • News
    1. National
    2. International
    3. View All

    FTSE Russell Ta Mayar Da Najeriya Matsayin Frontier Market, NGX Ta Ce Wannan Sabon Farko Ne

    August 27, 2026

    CBN Ta Ce Sauye-Sauyen Tattalin Arziki Sun Kafa Tubalin Ci Gaba Da Daidaiton Arzikin Najeriya

    August 6, 2026

    KOTU TA SAMU MACE DA LAIFIN YUNKURIN KASHE ƳAR SHEKARA 9 BAYAN TA YAUDARE TA ZUWA DAJI

    June 26, 2026

    KOTU TA KI SAKIN SOWORE, TA DAGE YANKE HUKUNCI ZUWA 30 GA YUNI

    June 24, 2026

    Cuba Ta Yi Watsi Da Kalam an Trump Na Cewa Ƙasar Za Ta Faɗi

    September 22, 2026

    Trump Ya Kulla Yarjejeniyar Tsaro Da Greenland Da Denmark, Amurka Za Ta Gina Sansanonin Soji Biyu

    September 22, 2026

    NIS Ta Yi Rijistar ’Yan Najeriya 8,552 a Ƙasashen Waje, Birtaniya Ta Fi Yawan Masu Amfana

    September 21, 2026

    Majalisar Dinkin Duniya Ta Yi Allah-wadai da Kai Hari Kan Ofishinta a Libya

    September 8, 2026

    NAF Ta Tabbatar Da Hatsarin Jirgin Soji A Ondo, Mutane 32 Suna Ciki

    October 5, 2026

    Anthony Kila Ya Musanta Zargin Cewa Shi ‘Farfesa Na Ƙarya’ Ne

    October 5, 2026

    Jirgin Sojin Sama Ya Yi Hatsari A Kusa Da Naval Base A Igbokoda, Fasinjoji 25 Da Ma’aikata 7 A Ciki

    October 5, 2026

    Ambaliyar Ruwa Ta Kashe Mutane Biyu, An Rasa Ɗaya A Spain

    October 5, 2026
  • Asrah 24 TV
  • Education

    NUT Ta Koka Kan Rashin Aiwatar Da Albashin Musamman Ga Malamai

    October 5, 2026

    WAEC Ta Naɗa Suleiman Kum A Matsayin Sabon Shugaban Ofishin Najeriya

    October 4, 2026

    Yadda Ilimin Kyauta Na Awolowo Ya Sauya Rayuwata — Tsohon Kakakin JAMB

    October 4, 2026

    Gwamnatin Tarayya Za Ta Zaɓi Malamai 14 Domin Kyautar Shugaban Ƙasa

    October 4, 2026

    Jigawa Ta Dauki Sabbin Malamai 2,020 Domin Cike Gibin Ma’aikata A Makarantu

    October 2, 2026
  • Health

    APM Terminals Ta Bukaci Gaggauta Rage Fitar Da Hayakin Carbon A Bangaren Jiragen Ruwa

    October 4, 2026

    Enugu: An Zargi Wani Matashi Da Kashe Budurwarsa Bayan Rigima Kan HIV

    October 3, 2026

    Ranar Zuciya Ta Duniya: Wayar Da Kai Da Gwaji Da Wuri Na Taimakawa Wajen Kare Zuciya

    September 30, 2026

    Najeriya Ta Yi Wa ’Yan Mata Miliyan 18 Rigakafin HPV Domin Kare Su Daga Sankarar Mahaifa

    September 29, 2026

    Edo Ta Mayar Da Gwajin Da Maganin Zazzabin Cizon Sauro Kyauta A Asibitocin Gwamnati

    September 23, 2026
  • Podcast
  • Politics

    SSANU Ta Ba Gwamnatin Tarayya Wa’adin Kwana 14 Kan Albashin Ma’aikata

    October 5, 2026

    Kotu Ta Tabbatar Da Gbenga Olawepo-Hashim A Matsayin Ɗan Takarar Shugaban Ƙasa Na Accord A 2027

    October 5, 2026

    2027: Ku Zargi Tinubu Idan Mata Ba Su Samu Kujeru Ba — Nkoyo Toyo

    October 5, 2026

    2027: Lauya Ya Gargadi Masu Hasashen Cewa An Riga An San Wanda Zai Ci Zaɓe

    October 5, 2026

    2027: Umahi Ya Ce Peter Obi Ba Barazana Ba Ne Ga Tinubu Da APC

    October 4, 2026
  • Sports

    Japan Open: Alcaraz Ya Kai Ƙarshe Bayan Ya Doke Munar A Wasan Zafi

    October 5, 2026

    Kocin Spain Ya Goyi Bayan Lamine Yamal Ya Zama Fitaccen Jarumin Kwallo

    October 4, 2026

    Yamal Ya Ci Gaba Da Cin Kwallaye, Spain Ta Doke Czech Republic 3-1

    October 3, 2026

    Barcelona Ta Nemi A Dage Wasan Mata Da Real Madrid Saboda Ambaliyar Ruwa

    October 3, 2026

    Zidane Ya Rasa Nasarar Gida, Faransa Da Italiya Sun Tashi 1-1

    October 2, 2026
  • More
    • Agriculture
    • Business
    • Climate Changes
    • Culture
    • Environment
    • Entertainment
    • Opinion
    • Religious
    • Security
    • Videos
ASRAH 24 MEDIA
Home » Cuba Ta Yi Watsi Da Kalam an Trump Na Cewa Ƙasar Za Ta Faɗi
International

Cuba Ta Yi Watsi Da Kalam an Trump Na Cewa Ƙasar Za Ta Faɗi

Asrah24 MediaBy Asrah24 MediaSeptember 22, 20262 Mins Read
Facebook Twitter WhatsApp
AFP 20260922 C8ZV3EG v1 MidRes DonaldTrumpSSpeechBeforeUnGeneralAssembly 1790090703 960x640

Gwamnatin Cuba ta yi kakkausar suka ga kalaman Shugaban Amurka, Donald Trump, bayan ya bayyana a Majalisar Ɗinkin Duniya cewa ƙasar Cuba za ta faɗi.

Ministan Harkokin Wajen Cuba, Bruno Rodriguez, ya mayar da martani ne a ranar Talata, inda ya zargi Trump da yaɗa bayanan ƙarya, tare da jaddada cewa ƙasarsa ƙasa ce mai cikakken ’yancin kai.

Martanin na zuwa ne bayan tawagar Cuba ta fice daga zauren Majalisar Ɗinkin Duniya a birnin New York, yayin da Trump ke gabatar da jawabinsa a babban taron Majalisar Ɗinkin Duniya karo na 81.

Rodriguez ya bayyana a shafinsa na X cewa gwamnatin Amurka ta ƙi amincewa da haƙƙin Cuba na kasancewa ƙasa mai cikakken ’yancin kai da ikon cin gashin kanta.

Ya ƙara da cewa Cuba ƙasa ce mai son zaman lafiya, kuma al’ummarta sun cancanci rayuwa cikin zaman lafiya.

Shi ma Shugaban Cuba, Miguel Diaz-Canel, ya yi Allah-wadai da kalaman Trump, yana mai zargin shugaban Amurka da maimaita ikirarin cewa Cuba na barazana ga tsaron ƙasarsa.

Diaz-Canel ya ce Amurka ba ta da hujjar da za ta tabbatar da matakan matsin lambar tattalin arziki da take ɗauka kan al’ummar Cuba, yana mai bayyana cewa ƙaryar da ake yaɗawa na ƙoƙarin tauye haƙƙin al’ummar ƙasar na cin gashin kansu.

Rahoton ya ce gwamnatin Trump ta kakaba takunkumin makamashi kan Cuba tun watan Janairun 2026, tare da ƙara wasu matakan matsin lamba tun daga lokacin.

Trump ya kuma sha bayyana Cuba, wadda ke da tazarar kusan kilomita 150 daga gabar jihar Florida ta Amurka, a matsayin babbar barazana ga tsaron ƙasarsa.

Sai dai shugabannin Cuba sun ci gaba da ƙin amincewa da wannan matsaya, suna mai jaddada ikon ƙasarsu na cin gashin kanta da kuma haƙƙin al’ummarta na yanke makomarsu.

Share. Facebook Twitter Telegram WhatsApp
Previous ArticleWike Ya Ce Ireti Kingibe Ba Za Ta Koma Majalisar Dattawa A 2027 Ba
Next Article Wike Ya Ce Ireti Kingibe Ba Za Ta Koma Majalisar Dattawa A 2027 Ba

Related Posts

Trump Ya Kulla Yarjejeniyar Tsaro Da Greenland Da Denmark, Amurka Za Ta Gina Sansanonin Soji Biyu

September 22, 2026

NIS Ta Yi Rijistar ’Yan Najeriya 8,552 a Ƙasashen Waje, Birtaniya Ta Fi Yawan Masu Amfana

September 21, 2026

Majalisar Dinkin Duniya Ta Yi Allah-wadai da Kai Hari Kan Ofishinta a Libya

September 8, 2026

Ofishin Jakadancin Jamus Ya Gargadi ’Yan Najeriya Kan Masu Taimakawa Wajen Visa

August 26, 2026
Add A Comment
Leave A Reply Cancel Reply

Latest Posts

’Yan Sanda Sun Gayyaci Ɗan Takarar Majalisar Kano Kan Zargin Nuna Bindiga A Bidiyo

October 5, 2026

SSANU Ta Ba Gwamnatin Tarayya Wa’adin Kwana 14 Kan Albashin Ma’aikata

October 5, 2026

NUT Ta Koka Kan Rashin Aiwatar Da Albashin Musamman Ga Malamai

October 5, 2026

Kisan A Motor Park: Osun Amotekun Ta Bayyana Dalilin Mika Jami’anta Hudu Ga ’Yan Sanda

October 5, 2026

NAF Ta Tabbatar Da Hatsarin Jirgin Soji A Ondo, Mutane 32 Suna Ciki

October 5, 2026
Connect with us
  • Facebook
  • Twitter
  • YouTube
  • WhatsApp
  • Instagram
  • TikTok
Top Posts
Advertisement
© 2026 ASRAH 24 MEDIA. Developed by ENGRMKS & CO..
  • Home
  • About Us
  • Contact Us
  • Privacy Policy

Type above and press Enter to search. Press Esc to cancel.